🌸 Barka da safiya kyakkyawata. 🤍
Ina fatan kin tashi lafiya cikin ƙoshin lafiya da annashuwa. Ina roƙon Allah Ya sa ki fara wannan sabuwar ranar da farin ciki kwanciyar hankali, albarka da nasara. Allah Ya buɗe miki kofofin alheri Ya kare ki daga duk wani sharri Ya cika miki burin zuciyarki. Amin. 🤲❤️
2026-11-07 07:36:02
1
nassboy67 :
[Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-11-07 09:18:38
1
To see more videos from user @bugun.zuciya6, please go to the Tikwm
homepage.