Allah Sarki, wlh nayi missing din Rigi Rigi kodan dariya 😂🤣😂😭Allah ya gafarta masa 😢🙏
2026-11-09 23:09:18
21
ASIWAJU BOLA AHMED TINUBU :
Du Wanda Beji Sunan Shehunsa ba Yayi Magana😁
2026-11-10 09:52:17
14
Imamu Malik Aminu Tanko :
Allah yayimaka rahama
2026-11-07 15:09:53
24
Muhammad 🇳🇬💚🇶🇦 :
Nifah wlh ko sunan dayah ban rikebah 😭😂
2026-11-07 17:34:30
14
MUSA :
kuma wai akoi su 🙏🙏
2026-11-12 21:26:32
2
s. man :
ya bar duniya amma comedy dinsa yana duniya
2026-11-13 21:08:31
3
user16102095532442 :
Allah yafemasa Allah yasa karshen wahalar kenan Allah sa aljanna makomarsa Allah sa Chan tafiyemasa nan
2026-11-07 16:35:54
10
SRK MOTORS :
Allah ya jikan sa da rahama
2026-11-07 19:20:36
6
SAOUDOUWA KING 👑🎭 :
Masu Hankali Kuyi Hakuri
2026-11-11 23:53:03
4
user1133760233224 :
allah sarki rayuwa kenan allah jikankan malam
2026-11-23 20:13:19
1
AYUBS TV :
full list today
2026-11-09 10:20:15
5
Lamine Yamall :
Allah Ya jikan Maza
2026-11-08 18:59:54
6
sanity :
😂😂😂😂😂 Tashar Nishadi Zalla
2026-11-12 13:37:31
2
Hmood😋 :
Ka mana shuru
2026-11-19 05:12:44
3
bilkissu :
Allah kara muku son annabi Mahamadou
2026-11-11 21:38:50
2
Shuaibuumar :
fantastic
2026-11-26 13:23:59
0
flicki flacker 💙♥️ :
Susana alfasiiiii
2026-11-11 21:04:48
3
AA umar :
2026-11-15 16:52:48
0
LE SHEMA :
Zunan aljanune
2026-11-07 22:10:13
4
MOUHAMED SIRAZO CISSE :
ile me manque beaucoup 🤲🤲🤲
2026-11-08 00:10:57
3
musa_khalamullah04 :
Allah yamasa rahama
2026-11-18 11:28:04
1
Hamza Abdulsalam :
ina ma ka iya tafseer haka da ka huta
2026-11-13 20:46:16
0
Abdulmalik Tameem :
Duk zancen da za ka ji, da duk kalamai da kunnuwa za su ji, ba abunda ya kusanci jin yabon manzon Allah Sallallahu alaihi wasallam, shi yasa al'qurani yake siffanta manzon Allah saboda ba abunda Allah yake so sama da a girmama masa wannan annabin.
Allah duk lalacewar zamani, kar ka sa mu yi masa mu'amalar da ba ita ka ke so ba, kar ka sa kunnuwanmu jin sautin da ba na girmama shi ba.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH.
.
2026-11-12 14:27:25
2
big bash :
Allah y jikan Shi da rahama
2026-11-14 01:03:57
1
To see more videos from user @shareefabba53, please go to the Tikwm
homepage.