Slm anti si nayi infection ba na gani période wato alada
2026-11-07 22:33:22
0
Ummi Bello :
muna gdy anty zee🥰
2026-11-07 22:23:58
0
ZEE'S KITCHEN AND MORE🍽🥯🍔 :
Aunty Zee dan Allah ya za ai na samu number ki wlh inada matsaloli d suke damuna a bangaran haihuwa
2026-11-07 16:55:26
0
naja :
anty zee don Allah maganin haihuwa mukeson abamu
2026-11-07 19:56:52
0
Maman Aneesa :
me ciki zata iyasha?
2026-11-07 16:28:54
0
samira :
Masha,,allah
2026-11-07 20:54:30
0
fatimarabe070 :
mun gode kina bamu farin ciki a gidajen kema Allah ya faranta Miki fidduniya Wal,akira👏👏
2026-11-07 14:07:49
0
Halimatu Bello(Mrs🖤) :
Allah yska d alkhairi
2026-11-07 15:05:53
0
maman usman :
allahyabiyaki
2026-11-07 12:55:50
1
Zainab Ahmed :
Masha Allah
2026-11-07 19:53:20
0
hafsat yakubu 9456158148101 :
ameen
2026-11-07 09:20:11
0
Mummy twins :
Alawar mata kimba 10 kanunfari 1tbl spoon,lemon babba a yanka da bawon a tafasa a ruwa litre 1 tsawon 15-20mnt asauke a tace a sa zuma 2tbl spoon a sha🙏🏻🙏🏻🙏🏻