@manirfaisal: Replying to @💀BASHIR OZIL 10☠️ LAIFINE KA FITAR DA MUTUM DAGA NIGERIA ZUWA WATA QASA BA BISA QA’IDA BA #fyp #arewa__tiktok #creatorsearchinsights #relatable #trending

Manir Faisal Esq
Manir Faisal Esq
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 07 November 2026 09:44:23 GMT
10800
1656
90
54

Music

Download

Comments

danmuhammad01
Dan Muhammad :
zaka bata mana harkar mu wlh
2026-11-07 10:46:20
7
suhaib_textiles
suhaibu abdullahi 🇳🇬 :
yawwa nagode dajin wanna bayanin zankira abokina nace karyabiya kudin da akakaishi Saudia
2026-11-07 10:25:00
9
phaysal100
Faisal Muhammad Kabir :
ya kana repeating this word illegality ina kuma masu kai mutane legal kuma fa ?
2026-11-07 10:50:10
0
dankanoauwal1
dankanoauwal🇳🇬🇨🇮🇱🇾 :
ai dole nayi saving har zuwa na dawo Nigeria [Pray]
2026-11-07 10:42:53
2
ibrahimmahmudkuraye
MD001 :
Wlh the same thing ya faru dani wani immigration officer yayi man irin wannan daffarai Barrister almost 2million naira ya amsa a hannuna Amman almost 1 and half year shiru nakeji daga gareshi
2026-11-07 10:56:26
0
mansurlens
Mansurlens :
can they smoguled some one to places like Saudi Arabia, I thought it required visa ,so how ist illegal pls where more light pls.
2026-11-07 11:04:05
0
justice.10.10
Justice 10.10🇳🇬🇳🇬✅ :
to wllh ni kawoni akayi Kuma aka Saida ni a Libya agidan bashi
2026-11-07 10:50:02
0
mkdabooareep4264
muhdhermeesue :
Dan Allah ka dinga fada mana number din dokar
2026-11-07 10:58:27
0
omerhpharouq
@omerh pharouq :
Yanzu dai afara kaini Madina nagaida Manzon Allah (S.A.W) daga baya ayimin duk abunda akaga dama Dan Allah.
2026-11-07 09:54:07
5
uniqueabdul28
𝐀𝐁𝐃𝐔𝐋❤️🥹💪 :
nabaka 24hours wlh kasauke wannan video😂
2026-11-07 10:15:42
3
bashir_ozil_ten
💀BASHIR OZIL 10☠️ :
Topa Topa Topa 😂😂😂 mun samu dama wlh ehe
2026-11-07 11:28:24
2
ibrahim.sani494
ibrahim sani :
ALLAH YASAKA MAKA DA ALKHAIRI
2026-11-07 10:39:37
2
idrismuhammad6635
eedris Dubai :
wai da gaske 😂😂😂😂
2026-11-07 10:43:36
2
maaleshtv
MA'ALESH TV :
Allah yafiddamu
2026-11-07 10:41:56
1
muhammed32335082
MUHAMMED :
to Allah ya kyauta
2026-11-07 09:51:34
1
usmanyahayasanida
Usman yahaya sani Dan bacirawa :
dan manzon allah inada wankesdin inaso muyi magana daki dan allah
2026-11-07 10:06:43
1
buharimuhammad4456
Real mbzango :
Allah bimana hakkinmu
2026-11-07 10:31:58
1
usmanessam
Usman-Essam🇳🇬 :
Barrister
2026-11-07 10:45:57
1
ameeryarficika
Ameer yar ficika🇳🇬🇱🇾🇩🇪 :
muna godeeya Allah yakara kareka aduk inda kake🤲🤲
2026-11-07 10:41:06
1
kabeersalees
Kabeer Salees✅ :
kaikaikai!! [Laugh approved]
2026-11-07 10:25:34
1
been_usman.mht
YUSUF BEEN USMAN MHT :
Wallahi da farko na dauka AI ne
2026-11-07 09:49:35
1
g.k.man1
G K MAN :
fatan alkhairi
2026-11-07 10:02:39
2
user1261341472204
attka12345 :
Allah ya viyaka
2026-11-07 11:39:53
0
s_zamani_ne
S_Zamani Ne🇳🇬🇨🇮 :
Ai inajin ance Million 2 Zanfasa zuwa 😂😂😂
2026-11-07 11:46:16
0
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About