Fatan alkhairi[Heartwarming] insha Allah ke yar aljanna ce alfarmar manzon Allah wlhi ina kaunarki ina kaunar turarenki Kuma Ina hanya zanzo nasai turarenki da izinin ubangiji [Heartwarming]ina kaunarki fisabilillah[Red heart]
2026-11-08 00:25:11
1
fatimamuhammads36 :
Allah yayi riko da hannunki Adorable duniyar kamshi Allah karawa rayuwaki albarka, Allah jaddadah rahama ga mahaifinki Allah karawa hajiya lfy da nisan kwana mai tarin albarka.
2026-11-07 21:45:45
1
AGA COLLECTION😍 :
Muna godiya mutuniyar kirki Allah ya kawo kasuwa mai albarka 🙌
2026-11-07 14:07:51
0
user7156380760967 :
aunty dan allah nawa xaki hadamun set din amarya
2026-11-07 16:54:40
0
AY incense and more :
kina class
2026-11-07 18:20:28
0
Ay Love :
ksw m albarka
2026-11-07 13:29:20
0
fateemarh :
jaxakhillahu Khairan
kasuwa Mai Albarka
2026-11-07 13:03:38
0
Ummu jawad :
masha Allah kasuwa mai tarin albarka ☺️
2026-11-07 12:35:10
0
oum khausar :
adorable scent duniya ce ya Allahu ya rahman🥰
2026-11-07 14:00:57
0
M&A LUXURY🇳🇬🇨🇮 :
Jazakillah khair
2026-11-07 15:26:24
0
Billy’s collection… :
Masha Allah
2026-11-07 12:51:35
0
scent_by_humairakabara :
Khairan inshaa Allah 🙏
2026-11-07 17:27:16
0
ainaumuhammad :
Allah ya karo basira
2026-11-09 21:54:58
0
murjasuleman :
dan Allah kimana online class [Pray]
2026-11-09 16:42:24
0
AGA COLLECTION😍 :
Allah jikansa da rahama ita kuma Allah ya kara mata lfy da Nisan kwana mu kuma Allah ya bamu kudi me ta siya sbd Annabi
2026-11-07 14:12:35
0
ummujammaaz :
Masha Allah
2026-11-07 13:16:01
1
Crownbeautypalace :
Masha Allah
2026-11-09 15:17:49
0
ANSIB_SCENTS_AND_MORE :
pls where can I get turare grinder
2026-11-10 14:33:40
0
ummujidderh :
adorable to the world
2026-11-07 19:01:35
0
AJIHA ALIMAT :
[Red heart][Red heart][Red heart]
2026-11-08 08:59:01
0
Faticollections :
kunaji kuna gani inada sana a Amma ba Masu siya da mejin supar wax cotonou akan farashi mai sauki
2026-11-07 16:44:29
2
To see more videos from user @adorablescentbyaysha93, please go to the Tikwm
homepage.