barrister mannir Faisal nikuma tambaya ta itace shin duk wanda ya bar kasa shikuma ba bisa kaiyada bah legally shin yakarya dokar kasa kokuma bai karaya bah me doka tace akan hakan
2026-11-07 15:48:10
2
um t 008✔️ :
Allah yasa mahaifyar ka yar'aljannace
2026-11-07 14:23:33
6
Engineer rab :
barrister how about some agents that use to take people's from Nigeria to others countries like saudi with tourism visa or umrah visa and stay to work
2026-11-07 17:18:45
0
M`sanda 04 Qatar 🇳🇬🇶🇦 :
Wallahi, I am part of this story of yours right now. 👍👍👍
2026-11-07 16:52:15
0
SÏDÔ R̃ÕƓƓÊT :
Muga masoya manzo
2026-11-07 14:17:51
3
david garrett :
Thanks so much
2026-11-07 14:18:05
1
Boka :
Muna bada maganin Baki
2026-11-07 14:22:48
1
muhdnura585 :
allah yabada lada
2026-11-07 14:18:18
1
Ado Nenne :
Masha Allah
allah Kara basira barrister mu
2026-11-07 14:22:35
1
the_destroyer :
Muna gdy Allah kara basira
2026-11-07 14:19:19
1
Abdullahi :
Auww ba za ka daina maganar tv ga ba kenan😁
2026-11-07 17:08:32
0
smart :
Shin da gaske ne idan mutum ya zauna a gidan haya na tsawon shekara 12, gidan zai iya zama mallakinsa bisa doka?
2026-11-07 21:36:20
0
huwailat :
Masha Allah tabarakalla Allahumma bareek 🥰
2026-11-07 21:04:33
0
Abdallah Twd :
munaso a kara wayar mana kai game da ayyukan magistrate Court please 🥺🥺🥺
2026-11-07 14:37:57
0
Nafiu🫅(yareema)🫅 :
tofaaa...
2026-11-07 15:17:17
0
Yaya Ahmad hijabs & more :
جاز أو لايجوز
2026-11-07 21:15:28
0
MARAPHA :
Ai sokoto gidane😂
2026-11-07 14:58:28
0
metayo :
🥰
2026-11-07 14:23:13
0
❤️ MUHAMMED ❤️K❤️A❤️U❤️N❤️A :
wow
2026-11-07 15:09:48
0
𝐊𝐇𝐀𝐋𝐄𝐄𝐏𝐇𝐀📉🦅 :
🥰🥰🥰
2026-11-07 14:26:13
0
Badaru Abdullahi Gabake :
Miye doka tace idan mutun ya karbi court order saboda ya turama kudi yace kuskure sai aciresu cikin account dinka please
2026-11-07 14:26:56
0
CATALAN BLOOD 🩸 :
Dan allah ka karanta comment din nan akwai kanina 18yrs old yake gurgu ne sai wata makociyar mu tazo tasamu mamanmu ta hadata da yar uwarta agent akan zasumai hanya akaishi saudia akwai masu daukar nauyin masu irin larurarsa kuma dama bayaji sosai zasumai magani zasu sakashi a makaranta suka saka babarmu ta siyarda filinta 6 years back ta basu 150k Amma haryanzu visa bata fitoba bare tafiya yanzu filin nan darajarsa takai 1m ba fili ba zuwa saudi idan muka kaita court zasu biya nawane
2026-11-07 15:19:03
0
maman Ayman :
2026-11-07 14:53:50
0
JANGE TEXTILES NG :
Azo asaya shadda ko yadi 🧱
2026-11-08 01:02:10
0
SERVANTOFPEACE🛠️ :
🙌🏼
2026-11-07 14:17:20
0
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.