@valuemarchant: #serviceapartmentkano #serviceapartment

Ibrahim Dahiru Suleiman
Ibrahim Dahiru Suleiman
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 07 November 2026 14:19:56 GMT
94005
4027
146
149

Music

Download

Comments

hausa.comedy.nishadi
HAUSA.COMEDY😆 :
Yanzu talakawa zasuce yayi tsada 😂
2026-11-08 08:12:57
23
danmanager020
DAN MANAGER 🇳🇬🇳🇬 :
how much for 5 months
2026-11-08 14:45:41
3
zainab50474
zainab :
for 500k daily kuma wai inkaso ka fito balcony kasha iska No malam iskan yakamata duk inda kabi ta bika
2026-11-08 08:28:47
18
dataninjatools
@DataNinjaTools :
You guys should be realistic please.
2026-11-08 13:48:54
0
abba.scorer0
Abba Scorer :
per month or per year?
2026-11-10 10:21:47
0
mamandr24
Maman Dr :
Monthly ko yearly
2026-11-08 13:07:18
0
jiddahmuhammad812
Quran :
please inason gidan haya
2026-11-09 20:26:20
0
umar_adamawa001
Umar :
Yayi sauki 10year 5m kenan
2026-11-09 19:06:55
4
arewa_matters
Arewa❤️ :
Gsky kun renawa masu kudi hankali, Shiyasa sometimes kadan taba talauci is important wai 500k bafa a shekara ba 😂
2026-11-08 06:27:13
6
maratussaliha108
🥰🥰MAR ATUSSALIHA 😍😍 :
Wlh yayi sauki sosaima wanda muka kama 1m kaduna munje biki da family mu bekai Wannan kyau ba
2026-11-08 22:29:23
0
basheersamaila
Bashir :
yaci kudin sa
2026-11-08 19:08:59
2
mmstudio22
mus'ab kitchen home of Luxury :
inde nabiya 160k a one kafin natafi senayi sata wallahi 😂
2026-11-08 12:31:21
0
adnan.anin.amin
Adnan Anin Amin :
ashekara ne 500k ko
2026-11-09 20:41:11
0
baby__noor1
𝓁𝒶𝒻𝒻𝒶𝓎𝒶 𝒷𝓎 𝓂ℯ🌸 :
A shekara ne 500k 🤣🤣🤣
2026-11-08 23:31:16
0
muhdidrisahmad
Muhd Alooma 🍗🐔 :
per month?
2026-11-09 10:48:07
2
buharismart3
THE Ç Ë Ø SMǍŘT😎 :
How many months
2026-11-08 07:02:57
0
maryambeut1
maryambeut1 :
Wani gari
2026-11-09 01:19:42
0
jeekay85
jeekay :
Gsky yayi tsada wannan a Dubai daily bai wuche 150k ba
2026-11-08 03:52:44
3
mercantile910
Mercantile :
gaskiya naira ta fadi. 500k daily😳😳😳
2026-11-09 19:09:41
1
sanusi___bawa
️SANUSI BAWA ✪ :
Kuce kawai Hotel ne [Tears of joy]
2026-11-09 13:42:21
1
multipurpose36
WHITE HOUSE WD AlHAMDULILLAHI :
Gidafa yayi sosai masha Allah amma malam Ibrahim shekara nawa 500,000
2026-11-07 23:20:16
4
shafiuumar615
shafiu umar doguwa :
A wai dama ba siyarwa bane hakan,Har na fara tattara dukiya ta nazo
2026-11-07 20:15:44
3
aleezage1
ALEE-ZAGE :
To a wanne dalilli za a kama wannan kwana daya 500k
2026-11-07 22:37:38
3
habibshadowinvestment1
habibshadowinvestment1 :
Oga nasayar wane ko hayane dari biyar din ashekara
2026-11-08 11:32:03
1
ibrahimmuhammadabubakar8
M ABBALE TRADING CONCEPTS :
Nawane idan mutum zai kama yayi Hoto?
2026-11-08 15:31:53
1
To see more videos from user @valuemarchant, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About