@mbk.0825: komai na duniya na dan lokaci ne,kuma abinda kake da Shi aro ne, dan Allah ya ba wasu,domin duk abinda Allah ya hore maka, wata rana zaka bar shi ka tafi, ka zama mai kyauta da taimakon mutane,don alheri da ka shuka a yau, shi ne za ka girba gobe

mbk 0825
mbk 0825
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 07 November 2026 16:10:38 GMT
70
6
2
1

Music

Download

Comments

fatima.abdullahi474
fatima abdullahi :
so sai kuwa, jazakallahu khairan da tuna tarwa
2026-11-07 20:34:44
0
rihana5812
Rehana@@@💙 :
🥰🥰🥰
2026-11-07 17:16:50
0
To see more videos from user @mbk.0825, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About