@harunasb1: Tambaya Da Amsa 98🧏#masussuka #hausawa #hausatiktok #hausafulani

Haruna Masussuka
Haruna Masussuka
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 07 November 2026 16:24:45 GMT
226590
18946
657
1953

Music

Download

Comments

suliemanahmed203
S'Ahmed <@ :
kai wato mutumin nan dole sukashishe wlh yafisu hujja ....Allah yajikan malan
2026-11-07 21:13:03
264
user5302852314375
Malam Bashir :
Ni Bana Akidar Quraniyu AmmaGaskiya tsanina Ga Allah Malam yahaya masussuka yakai masanin Qurani Wanda Ba kowa yasan Ilimomin Dake Cikin Qurani Ba Gaskiya Bawan Allah ne Ina Mishi Addua da fatan Samun Rahamar Allah 🙏
2026-11-08 19:47:54
64
muddahamaaru
Mustafa dadinkowa :
dan Allah masussuka mutum ne kuwa nifa narasa Yadda zan fassara masussuka wlh wannan malamin diniyar ilimi ne
2026-11-07 22:15:33
90
vsugtt57ufrr
Usman Affan :
Wai mutanen nan Qur’ani zuke kalubalanta kome?
2026-11-08 07:46:40
64
ahmaduadam1
ahmadu TJEE :
nifa wllh bantabajin Ina kaunar kabiru gombe ba wllh
2026-11-07 22:02:57
79
mamansalma112
maman salma :
nayi kuka Amutuwar malam
2026-11-09 08:11:07
42
haseena9117
Haseena91 :
Allah ya jikanka Malam Masussuka Ka fi su Hujja, kafisu ilimi, ka fisu fahimta. Dama karatu suka koma wurinka da sun taimaki wanda suka dade suna batarwa. Suma ba laifinsu bane, a haka aka koyar dasu
2026-11-08 00:07:22
35
faridagaallah0
fari daga allah :
na tsani kabiru gombe wallahi Kuma Nima sunana KABIRU 😳😳😳
2026-11-07 23:18:33
35
abbatiibrahim30
Abbati Ibrahim :
anyi wani zamani a Nigeria wani yace gatambayoyi guda dari100 wai abashi amsar su acikin qur,ani kuma an amsa mai tambayoyinsa duka100
2026-11-08 11:47:19
24
user8746660058520
Bz 1 fourty :
Allah yajikan masussuka da rahama
2026-11-07 23:09:06
68
adamualiyu85
ADAMSY✅ :
gaskiya munyi rashin malami
2026-11-10 21:47:52
5
nasirujafar80
na Aisha faragai :
maganar gsky masussuka Allah ya aikoshi Kuma ya isar da saqon Allah ya komai ba,abinsa bashin ko tambaya 1
2026-11-08 10:55:07
18
ibrahimmuhammad8862
ibrahimmuhammad8862 :
Wlh munyi rashi babba wlh.🤔
2026-11-10 14:46:15
6
ousmanerevenge
Alhamdoulillah 🇳🇪 :
izal ritaya dole. un bon musulman ne peut pas essayer d'attaquer son frère musulman de cette façon... Malan Masdusuka Allah yayi maka rahama.
2026-11-07 20:19:03
17
saniigwe
HON.SANI SHEHU📱📱 :
Allah jikan Gwani masassuka
2026-11-07 23:16:43
21
aliyumuhammadimran40
ALIYYU MUHD EMRAN :
Allah ya jikan Masussuka
2026-11-09 11:52:10
6
abeeso261
Aliyu Muhammad :
wlh maganan gsky mutuminnan bai fitoba saida ya shirya saida yanemo ilimi sosai wlh kafin ya fara wannan abin Allah ya jikanka malam
2026-11-07 22:16:00
20
kinggayeelegend
KING.GAYEE 🤴 :
Allah ya jikan masussuka
2026-11-07 22:22:08
20
haruna.aliyu6
Haruna Aliyu :
Allah ya gafartamishi Kura kuranshi baki daya
2026-11-08 16:06:40
7
dzahrcun433
dzahrcun433 :
masusuka iKON Allah
2026-11-09 08:41:58
5
mustymk8
MUSTAPHA NUHU MAI UNGUWA KTN :
ALLAH YAJIKANKA MASUSSUKA KAFISU GASKIYA BABA
2026-11-07 23:20:12
14
khamalskurphy7
Khamalskurphy :
Allah ya jikan malan masussuka ameen
2026-11-08 07:12:47
15
abul_turab
HAIDAR MB :
rayuwa awannan zamanin akwai hasara aciki inda wasu marasa mtunci ke qalu balantar qur,ani
2026-11-09 07:39:10
8
elmuaz56
ElMu'az :
masussuka duniyar huja da ilimi
2026-11-08 12:41:20
8
user2720611856557
SAID :
masussuka's maliyan ilimi Allah yakyauta makwanci
2026-11-07 20:02:12
24
To see more videos from user @harunasb1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About