@mannir1097:

Mannir Sani Ayagi
Mannir Sani Ayagi
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 07 November 2026 17:37:58 GMT
25513
1307
407
272

Music

Download

Comments

ibrahimnaziru38
$MC📈 :
saura yan mata baba suma suna jiran tasu[Tears of joy]
2026-11-07 17:42:23
15
ayushercool
Ayshercool :
Dan Allah ku kai mutumun nan a nema masa magani
2026-11-07 17:49:02
14
umarmebasa8900
Umar me basa :
allah ya karawa masussuka nauyin kasa
2026-11-07 18:19:14
17
aisha.auwal87
Aisha Auwal :
Dan Allah asami Wani y zabga min mari🥺
2026-11-07 18:08:47
6
aminatuanani
Aminatou anani :
Na gaji da boye kaina😭niche nayi ma mutumin nan asiri😂
2026-11-07 18:09:17
7
auwalahmad667
auwalahmad4553 :
N sayi earpiece
2026-11-07 18:49:07
0
user5823783158041
Shamsuddeen salisu :
Kar Amanta Ayiwa Annabi Salati
2026-11-07 17:58:23
16
naima.abdulsalam0
Eemah1063 :
Yau fah zawarawa aka tabo🤣😁
2026-11-07 18:23:04
2
ameerulmuminat8
AMEERUL 🥰MUMINAT 🛫🕋🤲 :
[Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved]Kai jama,a wannan wace irin wakace haka
2026-11-07 18:35:04
0
user169924973775
jawadharuna53 :
hhhhhhhhhhhhhh
2026-11-07 18:42:10
0
bakomai.akwai.alla
bakomai akwai Allah :
Allah munadadamuwa kayapemana yahaiyu yaqayyamu 😭😭😭😭😭😭😭
2026-11-07 18:44:47
1
asho3979
asho :
akwai kafiya kam😁
2026-11-07 18:53:35
2
khadeejakhadeeja754
~°~khadeejatou~°~🧕🏻 :
zawarawa akwae ku da wayology😂😂🙌🏻
2026-11-07 18:51:55
0
meenazee.ng
MEENAZEE.NG :
hmmmmm
2026-11-07 18:34:24
0
naziruhassna7
naziru Hassan autan mama :
nabaka awa 2 kasuke wanna video
2026-11-07 18:51:41
1
innocent.faty
Oum sabreena❤️💕 :
Wllhi Ina qaunar mijina sosae 🥰
2026-11-07 18:37:32
0
suwaiba.yakubu0
Suwaiba Yakubu :
Kungiyar zaurawa tana wadare da wannan waqar munyafe 🥺
2026-11-07 18:25:44
3
ummehmuhammad840
ummehmuhammad840 :
kai wallahi muna shan azaba da wannan 2 sim din😭
2026-11-07 18:47:40
1
user8420577725561
rabiatu Musa :
don Allah baba manniru kayi duk yadda zakayi in daina ganinka
2026-11-07 18:29:38
0
khadijadeejah4840
khadija Deejah :
😂😂muna godiya my bro pls kayimuna tamu ta uwar gida
2026-11-07 18:34:22
0
stahir99999
S_Tahir :
Allah yabamu hakurin juriya 😎
2026-11-07 18:10:43
4
To see more videos from user @mannir1097, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About