@ilyas.idris63: Ka taba lissafa nawa ne ya shigo hannunka daga farkon shekarar nan zuwa yau—amma me ya sa aljihunka yake fanko? Kashi na 1 na Finance 101 ya warware bambancin Neman Kudi da Rike Kudi ta misalin direbobin Adaidaita Sahu guda biyu. Wane ɗan karamin abu ne yake cinye maka kudi kullum ba tare da ka ankare ba? Ajiye mana amsarka a comments.
TPR Hausa
Region: NG
Saturday 07 November 2026 17:39:07 GMT
Music
Download
Comments
🥰MAI NASARA ME ALLAH 🥰 :
Wllh Allah nima data ce kullin sai nacita 3k kuma inaso inrage hakan
2026-11-10 09:20:21
3
Mame🥰 :
@Mame🥰: Jama’ah Ina makeup 💄💄💋
2026-11-10 08:45:30
0
Ousmane Bravo Gabi . :
wannan gaskiya ne
2026-11-10 09:46:39
0
user zayyanu Muhammad :
very good
2026-11-10 05:04:49
0
Abďóół :
Wllh data ne
2026-11-10 07:22:54
2
Zainab GL 4 :
cisuwa ke cinyemin kudi
2026-11-10 09:52:40
0
Dr imran isah gama :
insha Allahu zan gyara
2026-11-10 10:11:56
0
08122913722 :
nikoma wlh tausayine
2026-11-10 08:40:43
0
@Abu dan kullee210 :
gaskiya ni dai data ce
2026-11-10 09:08:42
0
abba 🥶 :
Aure ne dani fa 😂😂
2026-11-10 09:25:03
0
musaabdullahi9816 :
cikina mana
2026-11-10 08:52:23
0
Dj_biyayi_bichi :
Kate nii wllh
2026-11-10 09:05:17
0
khaleepa :
Wannan gaskiyane
2026-11-10 09:50:27
0
faruqk musa :
Nikuma taran fot
2026-11-10 07:59:31
0
abousoufiyaneadam :
yayi
2026-11-10 08:20:54
0
MB🫶❤️🫶kt :
Data
2026-11-10 08:46:20
0
ahmed Sale :
👍👍👍👍
2026-11-10 08:07:23
0
USMAN UK 🇺🇲 :
gaskiya ni dai data ce
2026-11-09 08:35:43
0
Ibrahim hasim :
Data
2026-11-10 05:06:33
0
masoyi :
yes
2026-11-10 07:43:06
0
ROJA Ghana 🦅😎✅ :
Data😅
2026-11-10 10:30:21
0
Abdullah gwska ne :
wiwi
2026-11-10 08:57:16
0
commander :
Asusu
2026-11-10 09:44:54
0
Fresh money :
Kayansakawa
2026-11-10 09:11:00
0
Hausa content AI :
Indai kasan data na cinye makah kudi ka danna mini like 👍🏻
2026-11-10 09:46:35
0
To see more videos from user @ilyas.idris63, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.