@manirfaisal: ME KE FARUWA DA ADC, ATIKU, NAFIU BALA, DAVID MARK DA RAUF AREGBESOLA! Wane ne ya kai ƙara? Me kotu ta yanke? Ta yaya rikicin shugabancin jam’iyyar ADC ya shafi Atiku Abubakar da takararsa ta shugaban ƙasa a 2027? Ga bayanin abin da ya faru, matakin da kotu ta ɗauka, da kuma abin da zai biyo baya. Shin wannan ƙarshen rikicin ne, ko kuma sabon babi ne na shari’a? ME DOKA TA CE? 👀⚖️ #fyp #arewa__tiktok #creatorsearchinsight #trendingvideos #ADC
mafitansu shine su lallaba nafiu ya basu takara amma idan ba haka ba babu inda zasuyi nasara a kotu
2026-11-07 18:09:03
5
Ceejee 0202 :
Malam ina son kasan cewa ba wata kotu dake sharia ta gaskiya Nigeria
2026-11-07 18:20:50
8
Najeeb Auwal Shitu :
Amman Kai dan APC ne 😹
2026-11-07 18:04:08
9
umar411 :
aman bakayi bayanin chewa alokachinda akayi wannan resigning hukumar zabe inec tana kusa tashedi Taron Kuma angabatarda takardar da nafiu bala yasawa hannu. sannan ga video Yana yawo alokachin da yayi wannan resigning Kai dai maybe Kuna chikin magoya bayan nafiu bala makiyi arewa da nigeria.allah shiyimuna maganin duk Maison kawomuna rikichi da tashin hankali a Nigeria.
Tinda an kwarfe Atiku mu gwada OK mana OBI KWANKWASO 🤪
2026-11-07 19:04:22
2
OG YUSUFTECH🕋🌃📿🫀🥰 :
yanzu nakara fahimtar yandda abin yake
2026-11-07 18:09:38
7
QS__BARUWA🛤️ :
u are acting here on behalf of apc
2026-11-07 19:00:03
0
anasadamusarki58 :
pls were can I get a voluntary lawyer
2026-11-07 19:01:01
0
Bangis :
Let Nafiu prove that the resignation letter was forged.
And there is more than just the ordinary constitutional provisions at play here, something only those who are privy to the matter would understand.
2026-11-07 18:55:44
0
Ameer Mr president :
Nafiu Bala yafisu gaskiya
2026-11-07 18:02:53
6
user2086941412819 :
Ameen Dai Barista
2026-11-07 18:57:47
0
𝐊𝐀𝐋𝐀𝐌𝐔 𝐖𝐀𝐇𝐄𝐄𝐃 🐝🍯 :
KALAMU WAHEED HONEY 🍯
2026-11-07 18:06:20
3
BAHAUSHE :
My lord Nafiu Bala ne mai gaskiya dogaro da kundin tsarin mulkin ADC.
2026-11-07 18:08:10
5
LAWAL ALIYU DANGAMJI :
amma meye yasa shi nafiu bala bazai hakura ahadakai atafi tare ba
2026-11-07 18:10:10
0
Abba general enterprises :
tinubu 4+4
2026-11-07 18:13:38
0
AMV account Gidan Ango :
Masha Allah
2026-11-07 17:49:51
3
NuraMuhdManga :
gsky nafi u bala shine mai gsky
2026-11-07 18:17:38
4
ħÆŁìfÆ şķ 😎🤫 :
2026-11-07 17:49:08
3
ABDULMALIK ISMAIL :
Allah ya saka
2026-11-07 18:11:51
2
𝔸𝕛𝕞𝕒𝕝𝕜𝕓𝕖𝕖 𓃵 :
Karatu ya fita fess. Allah yasa mu dace
2026-11-07 18:08:48
3
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.