ranka ya Dade wlh ni mabiyinkane har kwatanta maganarka nake Allah ya hadaka da manzon rahama
2026-11-07 19:27:38
123
Dan Shuwa :
Yafara azumi alhamis da liteni
2026-11-07 21:31:26
18
LuckyLucciano92 :
that is why e good make u spoil first 4 young age. make mistakes and adjust accordingly with the help of Allah. man wey dey high at old age don go. before he would calm down and stop he would lose everything valuable including his respect and dignity and no one will afford him a second chance. May Allah ease all our affairs.
2026-11-08 06:47:36
10
idris Aliyu :
Wlh haka yafaru da yayana amman dai yanzun Alhamdullah kumai ya zama tahiri
2026-11-07 20:00:12
11
عليو حيدر💗Inna alal ahadi :
yarima acigaba da fadakarwa allah zaisa wasu sugane sudaina alfarmar annabi
2026-11-07 19:27:19
14
Abdulaziz :
wlh wlh yarike Salla sosai
2026-11-08 00:01:30
6
اناابو مليكه 🐥🇳🇬🚡💯 :
yarima ga wata hanya a jarraba ta Allah madaukakin sarki na cewa cikin kur'ani ان الصلاه تنهى عن الفحشاء والمنكر to yarima ni ina ganin ya rika sallar jam'i insha allahu sai ya daina👍 ayar tana cewa ne ita sallah tana hana alpasha wato sabon allah da kuma munanan ayyuka insha allahu ya rike sallam jam'i yyar zai daina
2026-11-07 20:04:40
27
babban yaro :
ina lilahi waina rajuraona [Crying][Crying][Crying][Crying][Hands open][Hands open]
2026-11-08 04:59:35
1
🖤 𝐀𝐋𝐈-𝐀𝐋𝐏𝐇𝐀 📈📊🖤 :
Things Dey happen ooo … innalillahi wa inna ilaihi rajiun…
2026-11-07 20:56:40
14
DADDY🕊️ :
Omoh things dey sup ohhh hmm
2026-11-07 22:11:37
6
Yusuf Khalid usman :
tunubu must go
2026-11-08 00:28:42
0
jigawa gida :
a baucihne
2026-11-07 21:32:57
3
GENZ :
Na baka 24 ka sauke wannan videon
2026-11-07 22:07:46
1
🍏🍏 :
Allah yasan mudace
2026-11-08 06:21:18
0
Mom2wins :
wato jamaa na rantse muku yarima alkhairine a Arewa Muna godewa Allah Daya bamu irinka Allah ya yiwa rayuwa Albarka
2026-11-08 09:09:50
1
beenharun autofix :
hmmm nida nazo saudi aboki ya jani gidan mata ai allah ya rabamu da mugun aboki amma wani lokaci sai in mutum ya bada dama allah ya kara shirya mu
2026-11-07 22:25:24
0
Goni Hassan usman :
da ranka ka sha kallo ubangiji ya kiyaye mu laudin iya sa mu dace masu yin kuma allah ubangijin shiryar da su
2026-11-07 20:19:00
5
NDAGI JNR 777 :
Sai dai muce innalillahi Wa'Inna illahi 'rajiu
2026-11-07 19:58:18
11
_Êñğř_Šǔfěěŷ_Cǐťŷ_ :
Ya Allah
2026-11-07 21:30:09
3
yahaya dtk :
allah ya kara lafiya sir
2026-11-07 20:07:46
4
Adam Mayaki :
Ya dage sallah biyar akan lokacin cikin jam'i yana rokon Allah shiriya a kowace sallah, yana yawaita salatin Annabi, baji ba gani always yana cikin yi zaiga abun mamaki, yana taimakawa marayu
2026-11-08 08:50:09
1
jamilu Adam 🫶🇳🇬🫶🙏✅ :
حسبنا الله ونعم الوكيل
2026-11-08 06:54:41
1
sman.jeweller1 :
Gsky bazan masa uzuri Akan aikata laifi ba sbd wllh mutanen kirki Allah yake jaraba shi kuma y kasa cin jarabawars.
2026-11-08 03:59:20
1
Alkuki herbal medicine ☘️🌿🫒 :
gsky ne yarima yayi kokarin kulle duk wata hanya da Zata hadusu sannan ya dage da addu a, idan Kuma mahaifiyarsa tana raye yasa ta temakeshi da addu a, sannan ya yawaita sadaka Insha allah ubangiji zai temakeshi Allah ya sa mudace
2026-11-07 22:46:39
2
Bashmahe :
Yayi kokari da zuwa 5 daily prayers a masallaci
2026-11-07 21:08:30
3
To see more videos from user @yarima.page, please go to the Tikwm
homepage.