@mustapha.ali883:

KWANGA 144 BAGA
KWANGA 144 BAGA
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 07 November 2026 19:48:43 GMT
36744
3489
172
2588

Music

Download

Comments

falmy401
FALMY :
bayan komai ya lafa, ka dinga tsaftace kayan ka, idan zaka fita siyar da shayi kayi wanka ka saka kayan ka mai kyau Wanda a goge ka fesa turare, zaka samu customers ko ta ina
2026-11-07 23:56:31
21
abu_hapsa
Abu Hapsa :
matlanka shine account lavel naka kana lavel 2 sai kayi upgrade nashi zuwa lavel 3 tukunna zaka samu daman transaction amma kuma kamr yedda ka fada yakata mutane suguji amfanida machine nasu damin basuda customer care mai keu kuma inama akache bakada daman transaction idan amount naka yafi na lavel da kake, ai idan adalchine baikamata ma subari kudin yeshiga ba idan har bazaka iya chirewa ba
2026-11-07 23:58:25
9
bukarumar326
Bukar Umar :
wannan fa akwai matsla zamu yadashi adaina amfani da ita
2026-11-08 04:41:38
8
m.karawaru
⬆️Al.amin 🎖️M🎖️K⬆️ :
KOLOMONI IS THE BEST
2026-11-08 08:56:03
0
diedmanalive17
KILLING EQUIPMENT💀☠️💀 :
sorry bro 😔
2026-11-08 07:51:00
0
ibrahimsulehumar
Abban humairah :
wlh akwai matsala fa mu anzo anraba mana kyauta Amma duk sun kulle kafin ma su mana activative dinsa san wlh mutane ku kiyayi palmpay ma an kawashe min kudi ba tare da pin ba nakira nakira nayi report kamar yadda wanna yayi shiru
2026-11-08 07:49:04
1
ogabdulmalik
404 :
Kolomoni is real bank even my company using it, Amma maybe wani yayi amfani da sunansu wajen scamming
2026-11-08 07:47:52
1
userabubakarjiddah
Oga~Jiddah :
kayi min chart a private
2026-11-08 04:37:51
1
kingahmad308
king ahmad :
Nima yanzu haka inada wanna mashin shiyasa baban mu yacemin karkasa kudi Mai yawa aciki
2026-11-08 07:14:48
1
bbgamboruye0
Ali [email protected] :
kolomoni menen wani abune suna various ne ko suna motun ne please tell me 🤔
2026-11-08 09:04:11
0
dogo.kafau
dogo kafau :
2026-11-08 08:37:07
0
yushaujunaidu7
*BIN J/Ã SAĆKS ĚNTERPRIŠES*  :
haka moniepoint sukayimin shekarar data gabata Wllhi kudina kusan 3m seda mukayi 3month suna bani wahala 👌🥹
2026-11-08 09:01:30
0
user214105383614
أبو محسن :
wlh Nima sunbudemin pos sai danatara kudi aciki wani mai suna emeca ya sace kudin amma Ni nakama ejan din anyi sizin komai nashi hatta wayar sa saida yabiyani nabarshi dama mashin din da niyyar ya nemi kudin sa a wajen kolomoni nadau asarar kuɗin da nasayi machine din shine hukuncin da akayi mana
2026-11-08 00:31:25
1
marmaoo1
marma :
Kayi updating na pos naka
2026-11-08 04:38:06
1
yaganabukar409
Yagana Bukar :
sorry
2026-11-08 08:40:48
0
abubakarbakole
787 :
subahanallah wannan yaushe
2026-11-07 20:34:04
1
m.karawaru
⬆️Al.amin 🎖️M🎖️K⬆️ :
Kayi upgrade level zuwa level 3
2026-11-08 06:40:08
0
user3909806869024
Abakar :
wallahi nataba famai wannan machine ba me kyau bane🥺
2026-11-08 07:45:09
0
majahtv1
majahtv1 :
Hmmm 😏🤔 Allah yabani ladan yinshiru wlh last month moniepoint yakusan hadani da mahaifiyata
2026-11-08 09:24:12
0
aliyuhaidar01
Ali~Duzuwa :
sorry
2026-11-08 07:49:26
0
betabala
THE~__Beta😎 :
kaje kayi upgrades to tear 3
2026-11-08 08:50:40
0
ali.alh.umara
Ali alh umara :
sorry
2026-11-07 22:06:57
0
To see more videos from user @mustapha.ali883, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About