Duk abinda zaka yi, kasa Allah a gaba, Allah zai shige maka gaba.*
*1. Ka nemi taimakon Allah.*
*2. Ka nemi tsarin Allah.*
*3. Ka nemi kariyar Allah.*
*4. Ka nemi Allah Ya shiga cikin al'amuranka.*
*_Kada ka ɗauka cewa ƙarfin ka, dabarar ka, iliminka ko iyawarka za su amfane ka._*
2026-11-08 01:38:06
4
Yakubu Alhaji yunus :
Dukduniya bakamar manzon Allah sallallahualaikawasalam