@gfreshfanpage: #kannywoodcelebrities #abujatiktokers #nigeriantiktok🇳🇬 #politices #hausawanduniya🤍💯🇳🇪🇳🇬💟💘💌♥️💞🥰💍💯allmedia

GFRESH ALAMeen back up account
GFRESH ALAMeen back up account
Open In TikTok:
Region: GB
Saturday 07 November 2026 22:51:24 GMT
227324
37338
1576
1656

Music

Download

Comments

hamisu.fresher.of
Hamisu Fresher Official 🔵 :
Salati Goma Ga Annabi 🙏
2026-11-07 22:55:10
139
hajrat__
ⱤØ₦₳ⱠĐØ’₴ ₲łⱤⱠ :
Wlh natsani Ngulde
2026-11-07 23:00:12
39
umar_ay_saleh
umar_ay_saleh :
Idan yaje viral Kui tagging Dina 😂😂😂
2026-11-07 22:55:39
57
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Talakawa mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-11-07 23:24:26
96
bubskt442
A'sadeeq🥰🥰 :
nabaka 24hrs wlh kasauke wannan video
2026-11-09 16:34:34
8
aliyu.m.korama
Aliyu m korama :
dole sai munyi kone kone a kan atiku
2026-11-08 05:00:02
15
alyassaa001
Real alyassaa :
yaudai kayi maganar hankali
2026-11-08 09:33:11
22
dahirumuhammadauw
Dahiru Tauraro 7 :
hahaha 😂😂😂😂😂😂 Dan Allah wace zata aure ni
2026-11-07 22:54:10
16
bamatsala_backup
bamatsala🍝🍟🍳 :
Masha Allah, Gfresh! Wallahi ka cancanci yabo da jinjina bisa irin wannan magana ta hankali da ka yi. Ba kowa ne yake da ƙarfin hali da kishin al'umma har ya iya faɗin gaskiya game da halin da talakawan Arewa suke ciki ba. Allah ya ƙara maka basira, hikima da ikon faɗin gaskiya a kowane lokaci. Allah Ya kare ka daga sharrin azzalumai, Ya ɗaukaka darajarka, Ya sanya maganganunka su zama sanadin kawo sauyi mai kyau a cikin al'ummarmu. Muna alfahari da irin wannan murya da ba ta manta da talaka ba. Allah Ya saka maka da alheri, Gfresh. Ka ci gaba da faɗin gaskiya, domin muryar talaka tana da muhimmanci. 🙏❤️
2026-11-09 01:54:16
9
baba153678
🗣M.A.Z Amanar mimi☠️👸 :
WLH INA SAN MANZON ALLAH🥰❤️🥺
2026-11-07 22:55:48
21
zaheerah081
M.A.Z Zaheerah🗣No love :
Allah kabamu arziki mai albakar 😭😭
2026-11-07 22:56:47
16
nassir.sani6
nassir.sani6 :
nace mahamadu rasurulla
2026-11-07 22:56:27
7
official_abdulbm
Abdul B M :
Allah ya albarkaci rayuwarka ✌🏽🙏🏽
2026-11-07 23:52:56
6
danmasaninkwankwasiyyang
Danmasaninkwankwasiyya NG :
tp sannu [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-07 22:57:54
6
dbooyne4
Call me King 👑⚔️⛎✅ :
g fresh a ina zakai show a maraba ne nifa shine damuwana
2026-11-07 22:53:38
8
umar.muhammed5375
Kani.kamu.nj.02020 :
sai.oga
2026-11-07 22:54:11
9
tofacity20
REAL MADRID :
gaskiyane wannan
2026-11-07 22:57:37
6
itsjunior620
💫JUNIOR 💫🤳 :
hakane wlh
2026-11-07 22:54:08
5
umarabubakar1200
umarabubakar1200 :
wllh babban yaya ina maka fatan gamawa lfy🙏🙏
2026-11-08 00:37:31
5
adamumusa453
adamu musa :
Tinubu must stay insha Allah 🙏🙏🙏
2026-11-07 22:59:46
5
i_n_v_e_s_t_0_r
I_N_V_E_S_T_0_R :
da cewa zanyi wakar ka ba dadi, amma nafasa tunda kayi maganar arziki
2026-11-07 22:55:40
7
asani356
Asani :
kaji Gaskiya garba
2026-11-07 22:59:32
5
khady.baby168
Princess khady🥰❤️👑 :
anamun gorin aihuwa da aure Amma yanzu yaro na Daya saura aure 🥰🥰
2026-11-07 23:41:58
8
ammarson3
na yaya 🇳🇬 :
sai godiya master 🙏🙏🙏
2026-11-07 22:53:49
5
ibrahimpiros87
Ibrahimpiros87 :
wlh G fresh duniyane
2026-11-07 22:55:26
5
To see more videos from user @gfreshfanpage, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About