Wanda duk ya saka soyayyar Annabi Alaihissalam a gaba babu abinda bazai fi ƙarfi ba.
Nana Ummu Aymana Radiyallahu Anha lokacin da zatayi Hijrah ta haura shekara 80, kuma a ƙasa ta tafi. Tana tafiya sai ƙishirwa ta kamata, haka ta kusa galaɓaita, kawai sai ga wata ƙwarya daga sama; da ruwa a ciki, sai ta sha, can wani lokaci sai ƙwaryar ta dawo ta sake sha.
Tundai daga wannan ranar har ta bar duniya bata sake jin ƙishirwa ba.
Allah ya hore mana soyayyar Annabi ta gaskiya
2026-11-09 12:30:21
4
Alkasim baba :
s .a..w 🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-11-09 21:42:41
1
ibrahimmuazzam675 :
bayin Allah 😍😍😍 Alhamdulillah
2026-11-09 12:13:16
2
ilyasu na annabi muhammadu SAW :
allahumma salli alasaiyidina muhammadun wasallin allahumma salli alasaiyidina muhammadun wasallin allahumma salli alasaiyidina muhammadun S.A.W S.A.W S.A.W
2026-11-09 15:10:05
1
Aboubakar Baoro :
Mâcha allahou
2026-11-08 10:47:38
5
Ibraheem Ahmad :
sallallahu alaihi wassallam ❤️
2026-11-08 10:15:23
3
WiseGent :
MUHAMMAD RASULILLAH S A W
2026-11-08 12:16:08
7
Illiyasu mahammat :
Sallallahu alaihi Wasallama
2026-11-09 08:41:46
1
habumusa grk :
sallallahu alahi wassalam
2026-11-08 13:08:51
2
user9337261261858 :
zikiri
2026-11-08 14:41:30
2
user63373044233535 :
الله اكبر الله اكبر الله اكبر
2026-11-08 04:37:24
5
suraja usini 4141 :
mashallah
2026-11-08 12:15:45
2
DanAlliAgam :
2026-11-08 11:34:03
1
Adamu Alh haruna :
2026-11-08 11:32:30
1
Allahu akbar ☝️ :
Macha Allah 💓 Allah yakara kusanci gachuga s.a.w
2026-11-08 10:54:41
2
Adoul Razak Daouda Ibrahim :
Ma Allah
2026-11-08 18:15:31
1
Zaharadeen Mustapha :
saw
2026-11-08 11:22:24
1
To see more videos from user @barhamane2, please go to the Tikwm
homepage.