@nailaaliyubunza:

Naila Aliyu Bunza
Naila Aliyu Bunza
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 07 November 2026 23:36:48 GMT
37176
5648
167
413

Music

Download

Comments

auwalaminurabiu
Abban Aseem :
wallahi tallahi duk wanda ya yarda da Allah ubangiji madaukakin sarki wallahi ya huta
2026-11-08 04:47:40
68
nancyveilsandmore1
🌸NANCY VEILS & MORE 🌸 :
Wlh wlh wlh wlh nima adduar ta temakeni sau babu Adadi Alhamdulillah
2026-11-08 07:44:37
24
ib_ameer
ib_Ameer :
ni wlh har narasa wace Addu'a zanyi ma.😕😕
2026-11-08 09:13:34
3
zancy_beauty
🌹Zancy Beauty🌹 :
Tested and trusted Wlh 👌👏
2026-11-08 06:40:03
17
usery3379340293048
BAGAWEE ASSALAFY :
I need to know that surah please, just tell me the surah
2026-11-08 08:02:32
1
saad76630
saad :
That’s true my dear it really work ❤️
2026-11-08 10:08:47
2
beebaty05
Beebaty05 :
Wai naila ce 😳wllh ina ganin ki ammma ban taba ganeki ba sai yau
2026-11-08 10:16:02
2
khalid19929485
umarkhalid662 :
wallahi ninaga amfanin wannan adduar Masha Allah
2026-11-08 10:02:53
3
almu.amadu
Almu Amadu :
Ainikam bazancekomaiba akan wannan ayar saidai ince Alhamdulillahi, Allah yayiman komai akanta nagodewa Allah
2026-11-08 10:14:08
2
a.dauda
MRS USMAN :
Naje karbar result, Ana bukatar I.D card kuma wlh bansan inda zan iya ganinsa ba, kuma wasu sunje ma da nasu, Amma ance ya kode. Wallahi Nima addu’a irin wannan da malam yayi a airport na dinga yi, wallahi sai gashi sunce in zauna a dubamin. Wallahi dana fito kowa mamaki ya dinga yi. Da yawa sunkai ma, Amma ance i.d card din ya kode bare kuma wanda baidashi. Gaskiya addu’a itace makamin mumini.
2026-11-08 06:50:07
10
ms.loyalty48
Ms Loyalty :
You know 🤣
2026-11-08 09:53:33
0
balewajr
BALEWA JR :
ya rabbu mujibal muddari iza da,ah waqqda,au tuka fa,ajibni 🙏❤️
2026-11-08 08:56:45
5
falmata.mustapha10
😘 :
Innalillahi wannan aya,Wlhy babu abunda zance sai alhamdulillah
2026-11-08 10:31:00
2
masaudualiyu82
𝗠𝗮𝘀𝘂𝗱/𝗔𝗹𝗶𝘆𝘂,𝗧𝗿𝗯😍 :
wlh Dana Shiga damuwa kwana baya cikin dare misalin qarfe 1:00 na dare na tashi nayi Salatin Annabi Muhammad wlh wlh cikin kwana 5 Allah ya kawo min wata mahita wacce kaf dangina babu. mai iya hiddani amma dalilin Salatin Annabi Wlh na fita damuwa da jin kunya Allah ya rufa min Asiri Alhamdulillah Alakulli halin wlh
2026-11-08 10:19:14
2
real_yusufkhan5
Real Yusuf khan :
Malama Wlh naga Tasirin Wannan Aya
2026-11-08 06:11:06
6
maeeshaeventdecor
Maeesha-event -decor :
Hmmm Idan nabaki labarina akan wanan adduar hhmm allahu Akbar
2026-11-08 07:32:07
8
maman.mome2
🫧Matar oga💋🫧 :
Maasha Allah
2026-11-08 07:21:31
3
younousabappadair
younousabappadair :
machA Allha
2026-11-08 07:18:43
3
hafsat.idris28
hafsat idris :
allah hu akbar
2026-11-08 07:34:01
3
iyahouza19gmail.com
idrissayahouza858 :
Macha allhr sayyada fatan allhri
2026-11-08 07:40:56
3
alherine88
Nazifi Aliyu Abdullahi :
Allah ya faranta
2026-11-08 07:07:47
3
yacouboutahatou
Yakouba tahatou :
mashallah
2026-11-08 06:50:11
2
user7329307199558
buba :
Allah ya baki rayuwa my albarka Hajiya
2026-11-08 09:09:03
2
halirualiyuudulu
user Haliru :
wlh nima wani abu yataba faruwa dani akan wannan ayar
2026-11-08 10:26:04
1
To see more videos from user @nailaaliyubunza, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About