wannan itace darikarmu Dan allah kudaina bata mana ita mungode sayyada
2026-11-08 00:07:04
14
Maman Nadrah :
Da’rikatul Tijjaniya duniya ce🥰
2026-11-08 06:18:31
13
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-11-08 00:27:20
12
Memxieee❤️🥀 :
Wannan shine tijjjaniyyar muh❤️🫶🥺
2026-11-08 07:41:23
1
Garba Alhaji Mohammed :
Barakillah [Heartwarming]
2026-11-08 07:48:48
0
شمس الدين أحمد تجان :
correct 💯👍 Wanda Bai Iya Jauharar ba Zai iya yin salatul Fatih, 100 kafin a koyi Jauharar
2026-11-08 05:55:27
5
Aisha Baba Liman :
Shukaran
2026-11-08 07:29:03
1
@Hussy’s _perfumes 🛍️ :
Allah kabamu ikon yin sallah Akan lokaci 🙏
2026-11-08 06:57:36
2
Haruna Adam :
wlh wlh wlh inason meson ka manzan allah sallahu aleihi waslm allah yakarama annabi Muhammad sallahu aleihi waslm darja
2026-11-08 06:29:58
3
AUTA ANNABI :
jamaa Ramadan is coming
2026-11-08 05:10:34
3
Seyi Dini malaye :
Salati goma ga Annabi 🙏🙏🙏
2026-11-08 00:04:48
6
Sayyada_Deeedey 🙇♀️💚 :
Jazakillahu khairan 🥰🙏Allahuma yibarik laki magabaciyata🤲🏽
2026-11-08 04:13:55
4
mimi cutie 💓 😍 :
mun gode sosai masoyiya tah Allah ya bamu ikon iyawa ya baki lada ya saki a gidan aljannatul firdaus, ya rabaki da sharrin mutanan fili da na buye, ya kada hau a gare ki 🙏🙏🙏
2026-11-08 00:05:11
2
rushafff🥰💃 :
Sayyada kina cikin alkhairi ubangiji Allah ya biyaki🙏
2026-11-08 00:12:47
1
mohammed isyaku :
wanna haka yarke sayyada
2026-11-08 04:52:29
1
AHARMARD :
Sannu da dawowa hajjaju
2026-11-08 00:00:06
1
Dan Faila Danshayi :
saiyada Allah yabakimiji Nagari ameen
2026-11-08 00:12:24
1
Mal.Na🇳🇬😊 :
Halaral Allah takulamana dake sayyada 🥰
2026-11-08 07:44:37
0
NasralDin Hafez :
2026-11-08 07:49:28
0
ummualhusain24 :
Allah ya saka da alkhairi
2026-11-08 08:07:52
0
Musa MUHAMMED :
Masha Allah
2026-11-08 08:02:21
0
Ihsan Alkali :
Naam maulaty🥰
wanann itace tijjaniya😍😌🤍
2026-11-08 07:47:48
0
halifa umar 301 :
Masha Allah
2026-11-08 07:42:18
0
To see more videos from user @dideeey__, please go to the Tikwm
homepage.