@evekingdomm: wai meyasa maza basa son suka kanansu suna soyayya da abokanansu#fypシ゚ #fypシ゚viral #fypシ゚viral🖤tiktok #foryoupage #viral

EVE's kingdom
EVE's kingdom
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 08 November 2026 06:06:13 GMT
4637
549
48
4

Music

Download

Comments

mohammed.musa.guz
mohammed Musa guza :
thanks my beautiful
2026-11-08 11:16:38
0
centhasino64
centhasino64 :
ciwan da namiji sai namiji
2026-11-08 06:20:35
1
k.khalid.rano
K.KHALID RANO :
Hmm Nimah banasa so
2026-11-08 11:23:43
0
luxurious2221
jaafar ismail :
ni nabawa abokina kanwata har yanzu Kuma suna tare
2026-11-08 07:42:40
2
mubarak_mk01
Mubarak_mk :
Ni abokina yayi min tayin kanwar shi amma naki😁
2026-11-08 08:28:45
0
ismael.ciss67
Ismael Cissé :
saboda ko wani namiji yafi San kanwar sa sama da kowa ce mace
2026-11-08 11:10:46
0
p_hafeez_md
Muhammad Hafeez Aminu :
gaskiya Bana cikinsu Danni abokaina Innaga zanyi cemusuma suzo sunema kannene kuma Suma zasu iyace innema nasu kannen
2026-11-08 10:31:47
0
abumaikt1ttdkdkkar
abu tanko mai kt 1t taduko :
wlh wannan maganar taki haka take wlh abokan namune wlh saidaimu
2026-11-08 11:00:22
0
abbakar.sadik1
ABBAKAR SADIK :
a'ah wlh ni abokanai'na sunfi uku wan'da suka'so suhadani da kannanan'su.
2026-11-08 08:16:50
0
talamis3
talamis danlami :
Abokan cin mushene,kikaga haka tabbas akwai matsala,kartasan karne,mafiya yawan masu hka,dama abokan harka rywane,na, yaudarar mata,amma in abokan arzukine,zakiga ana jindadi da farin ckin haka 🎉irin wadancan abokanan ko abokin da gske yake,basa yarda,sbd. tare ake gwaramar🎉baby chass 🎉🎉
2026-11-08 10:58:13
0
mustafahmuazumust
mustafahmuazu :
walhi kar atona
2026-11-08 08:02:16
0
mohammedmaina247
Moh'd Maina💯💥 :
Nikam wlh duk cikin Abokai na, idan akwai wanda zaice yana son kanwata da aure wlh zan goya mishi baya 100/100
2026-11-08 09:12:33
0
muhammadtbaba01
Muhammad T Baba :
Wlhy banda ni😂
2026-11-08 09:41:20
0
abdulkarimm.malay
Abdulkarimm Malaysia :
yasin ba yada ba
2026-11-08 06:31:18
0
abubakarumar0741
abubakarumar0741 :
lala
2026-11-08 10:20:52
0
masud.auwal7
mas'ud Auwal :
hhh
2026-11-08 07:57:31
0
esysa1
walid :
ni har talla sukemun amma ni bazan iya basu nawaba
2026-11-08 07:20:58
0
abdullahishitu699
abdullahishitu699 :
Hahhhh
2026-11-08 06:46:13
0
ishaqabubakarishaq29
himma painting :
kishi ne kawai damu inkuma mutum kirki ne abokin naka saika hakura kabashi ya za'ayi
2026-11-08 12:14:09
0
sirajabdallah433
S Square :
Yawancin mu Maza, muna dan Jin haushin samarin kannen mu, ban san dalili ba, bawai kawai abokanan mu ba, kowaye yake son kanwar mu muna dan Jin haushin sa😅😂😭
2026-11-08 07:56:26
0
youseene16
YUSIF AHMED :
Hmmm 🤔🤔🤔🤔
2026-11-08 06:49:00
0
sanijibril20
ya Allah dan annnabi rahama :
baza ki ganai ba
2026-11-08 14:35:29
0
memesbybukhari
@-MR.Memes✍️🤓 :
Adaina yii mana kuɗin goro fah 😂 Akwai na kwarai fah
2026-11-08 06:13:10
0
To see more videos from user @evekingdomm, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About