Ba dole mu shiga meeting ba Duk kabi ka saka rayuwarmu a hannun yan sari 😂😂
2026-11-08 09:30:41
290
༼༽👑╣ADAMS╠👑༼༽ :
dangi fa naji yace😂💔😂
2026-11-08 11:37:02
76
phalmater safa🤍 :
Kagama wakan kazo zakayi bayani
2026-11-08 08:58:45
104
Zahra Muhammad :
Allah karabamu da carryover 🥹🤲
2026-11-08 13:20:07
76
MBCAPS&MORE 🫠 :
Danginka suna chikin hadari[Tears of joy]
2026-11-08 09:35:45
35
🎀 فاطمه 🔴🔵 :
BA dole ba wallahi da ina cikin dangin nan naka da SE na sa mun yanka Ka Kafin Ka SA a yanka mu😂
2026-11-08 15:34:47
10
~°~khadeejatou~°~🧕🏻 :
ni fah ban taba Jin waqar da aka zuba karya irin wannan waqar ba wllh😂
2026-11-08 15:10:31
20
~💕NǍAWA~💕 :
I don’t know why am in love with this song saa ❤️❤️
2026-11-09 01:24:58
2
𝒜𝒾𝓈𝒽𝒶𝓉𝓊𝑀𝑜𝒽𝒶𝓂𝓂𝑒 :
wlh nima haka ka zajamin jiya Daga saka wakar wannan baitin a status sai gashi antyna tagani takirani Wai kikace gara ayanka danginki ko to mungode😂😂😂😂to yaudai tun asuba naga kiraye kiraye na family Kuma Babu Wanda na dau kiranasa har yanzu 😂😂😂😂
2026-11-08 11:42:36
10
fatima batool foods :
Dagin ka suna alawadai da baitin ga[Tears of joy]
2026-11-08 10:08:05
12
Shatu Agigi :
Toh dangi kowa ya dinga kwana da ido 1 a bude
2026-11-08 11:54:00
7
Fatimah Zannah Mustapha👑❤️ :
Me as his relative 😂😩
2026-11-08 16:35:28
6
Maryam'skitchenCake&Smallchops :
Zasu fara sawa a yanka ka ne kafin kasa a yanka su[Tears of joy]
2026-11-08 12:35:14
7
𝐙𝐡𝐞𝐫 𝐔𝐩𝐝𝐭 👑 :
These love words are truly insane wollah 😅😆
2026-11-08 22:42:08
0
Khadija Alhassan :
Please fully
2026-11-08 14:57:17
0
𝕊𝕔𝕖𝕟𝕥 𝔹𝕪 𝕄𝕒𝕞𝕚𝕚☺️🌸 :
Please 🙏 change her
2026-11-08 23:13:54
0
Helwa💕 :
Shinnnn🤣🤣🤣
2026-11-08 23:29:08
0
isa Minister automobile abuja :
nice one bro keep 👌
2026-11-08 16:52:16
1
M.B.I :
Baba yace akwai family meeting yana kiranka idan kagama wakar
2026-11-08 09:30:01
10
By Teemoh :
Ai meeting ya zama dole akanka 😂😂😂
2026-11-08 10:39:48
5
Binta :
dama niii kasa a video waqar nen[Heartwarming]
2026-11-08 09:16:43
7
sofee💞 :
pls name of this song
2026-11-08 14:05:11
0
Maryam Umar Yuthooop :
zana soka fiye da yadda zana so kaena🥺❤️
2026-11-08 23:57:42
0
Fatima Mouctar :
wallahi ayanzu natsani kalaman soyayya 🥺😭
2026-11-08 18:09:39
1
To see more videos from user @real_danasali, please go to the Tikwm
homepage.