@kanoemiratecouncil: Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Dr. Muhammadu Sanusi II, PhD, CON, ya fito daga fadarsa a yammacin jiya Asabar domin halartar bikin saukar Alƙur’ani Mai Girma a Unguwar Indabawa da ke cikin birnin Kano. Mai Martaba ya samu gagarumar tarba daga al’ummar yankin, tare da ɗalibai, malamai da iyayen ɗaliban makarantar. 🤲🏽 Allah Ya sanya Alƙur’ani ya zama haske da shiriya a rayuwarmu. 📹 @Sarauta T.V Sarauta T.V