Kai Mlm ilimi Yy Mlm Allah ya saka maka da alkairi
2026-11-10 11:47:25
2
jos legend :
Mata akwai San zuciya wallahi🙏🙏
2026-11-09 11:23:01
2
بلقيس محمد طنغوا :
@بلقيس محمد طنغوا:Ina da tambaya ga malamai masucewa ayi sallah da jinin haila ko jinin biki. to idan harza'ayi sallah dajini to mine amfanin wankan tsarki bayan jini yadauke?🤔
2026-11-08 12:47:10
1
mamanhanifa :
malan yayimin dey
2026-11-10 10:23:34
0
magaji Lawal danja :
subhanallah Allah ya qara tsare mana
2026-11-08 12:03:16
1
ummu hamdaad🥰🥰🥰 :
assalamualaikum warahmatullaahi wabarakaatuh
mlm ya zaayi in yi tambaya
2026-11-08 12:49:46
0
UMMUNA FATIMA :
malam Dan girman Allah nayi tambaya ta dm a temaka min