@techwithaliyu: Samsung users, kun san wannan secret code? 👀📱 Gwada domin buɗe SysDump menu a wasu wayoyin Samsung. Ka duba bidiyon domin ganin abin da yake yi. ⚠️ Kada ka canza setting ɗin da ba ka fahimta ba. #TechWithAliyu #ArewaTechExplainer #SamsungTips #PhoneTips