@bature_ms: Wasu malaman Ɗariƙa sun gina mana ramin mugunta kuma su da ɗaliban su da mabiyan su sun faɗa a ciki, nan gaba idan wata guguwa ta taso sai ku yi tinani me zurfi kafin ku kutsa kai, ba wai kawai sabida guguwar ta na da matsala da ahlussunnah ba. #foryou #viral #creatorsearchinsights #arewa__tiktok

Bature-MS
Bature-MS
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 08 November 2026 13:13:50 GMT
15176
1165
95
604

Music

Download

Comments

abba.yellow.fagge
Abba yellow fagge :
Allah ya sakawa malaman sunnah da al-khairi wllh koyarwar dasuka duqufa akai shine yasa kowace rigima ta taso muna iya aunata da koyarwar addinin mu
2026-11-08 19:13:24
14
mcamohamed16
al'ameen :
gaskiyan wllh sunnah sk
2026-11-08 18:13:54
11
user6283729638030
Hussaini Aliyu :
sunna gidan gas kiya
2026-11-08 19:20:52
3
abubakarismail657
abubakarismail657 :
[Heartwarming] Sunnah gidan hujja
2026-11-08 19:39:57
3
mas355255236333
Musa Abdullahi Ali Shawu :
IZALA IKON ALLAH 🦾
2026-11-08 18:02:04
6
jagabanmaru077
Jagaban maru :
gaskiya kam allah ya kara tabbatar damu akan sunnah ta annabi s a w
2026-11-08 18:23:01
5
abuuhaybatupullo
Abuu Haybatu pullo🐄 :
sunnah sak
2026-11-08 17:55:59
9
user5974239813416
user5974239813416 :
kaji gaskiya
2026-11-08 18:08:22
4
mbbature03
musa bala bature :
Allah ya ganar dasu
2026-11-08 19:51:31
1
user4784952151184
Umar Gwanki :
Allah yaganar damu
2026-11-08 19:30:20
1
abdulhafisibrahi4
Abdulhafis Ibrahim :
Aiko gaskiya ne
2026-11-08 19:43:58
1
muzammeeledrees
Muhammad muzammel edres :
masha Allah Don Allah me sunan malamin nan
2026-11-08 19:16:32
3
adamsi.adam41
Adamsi Adam :
gaskiya ne
2026-11-08 17:27:09
2
musah.mahamoud7
musah mahamoud :
masha Allah
2026-11-08 19:50:35
1
binrabiu3
العاشر محمد رابع :
duk Dan Ahlussunnah ya Alhmdllh
2026-11-08 19:49:24
1
over121....1
MMC :
Sunnah 🙏💪
2026-11-08 18:43:16
2
mansur_m_yusuf
PAKISTAN 🇵🇰 :
SUNNAH SAK ✅
2026-11-08 18:58:45
3
buharimandemgy1
Buhari mande mgy Abu haneefah :
Gaskiyar magana kenan
2026-11-08 17:58:59
2
musa.haladu90
Musa Haladu :
Allah sarki gaskiya dai sunanta gaskiya
2026-11-08 20:03:57
2
talba.aboki
Talba Aboki :
gaskiya dayace up sunna
2026-11-08 18:00:10
4
user9857823673002
Riliwanu engineer Umar b/kebbi :
hhhhhhhhhhh haka
2026-11-08 18:24:53
2
saniadams08
Sani adams@ zazazzau :
Allah ya kara ganar damu gun sunar mazon Allah sallahu alaihiwasalam
2026-11-08 18:10:09
3
bature8513
barca :
up izzalah and sunah
2026-11-08 18:36:34
2
abdulmunafiliyasu
Abdulmunaf gbrw :
fada musu gaskiyya dai
2026-11-08 20:05:39
0
To see more videos from user @bature_ms, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About