@dattijowords: Wasu mutanen da muka rasa ba wai saboda mun manta da su ba ne muke ci gaba da rayuwa ba, sai dai saboda mun koyi yadda za mu rayu da gurbin da suka bari. #hausa #arewa #niger #hausaquotes #fy #dattijowords
Dattijo
Region: NG
Sunday 08 November 2026 14:17:40 GMT
Music
Download
Comments
A ® A Y S © π 👽 :
Mahaifina 😭
2026-11-08 14:31:05
3
vorter27 :
Allah yajikan abokina da rahama
2026-11-08 23:09:15
1
Autan Shehu :
MAHAIFIYANA 🥹
DA MAHAIFINA🥹
2026-11-08 23:03:58
1
lalila :
Allah kajikan banana amin
2026-11-08 20:30:00
1
Omar Ibrahima :
kaunata mamana da baba na suna raye itce kawai na rasa kuma ina matukar kaunarta sosai wllh [En larmes][En larmes][En larmes]
2026-11-08 15:19:59
3
MOH~TK 🤑 :
Mahaipiyata Sai kuhma.kakata sai kuhma classmate Hauwa 'u seakuhma Abokina Da dai Sauran wadanda suka zauna danie dan Allah inasanso suna sona 😭🥲
2026-11-08 19:18:56
1
Umar Adamu Dankolie :
Babana
2026-11-08 20:43:40
1
maman amna :
mahaifiyata mahaifina kawata aisha😭😭😭😭
2026-11-08 18:07:28
1
Alhassan II 🤕 :
Abokina 🥲
2026-11-08 18:45:14
0
zeeboy :
mahaifina
2026-11-08 19:55:09
1
ABMUST rahuz :
kakata
2026-11-08 19:42:43
0
umar balleeeeee :
🥹🥹🥹
2026-11-08 17:40:43
1
To see more videos from user @dattijowords, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.