@nasreen.lyrics: Alhamdulillah for everything 🤲❤️ Ya Allah, ban da kalmar Alhamdulillah da zan gode maka bisa ni'imominka marasa iyaka. Ka ba ni abin da ban taɓa tsammani ba, kuma Ka kai ni inda ban yi tunanin zan iya zuwa ba. Ya Allah, Ka sa ni cikin masu yawan godiya, Ka ƙara mana ni'ima da albarka. Ameen. 🤲❤️ #lyrics #FYP #ameen #socialmedia #nigeriantiktok🇳🇬