@princess__ruky: Double chiffon Abaya Available price-53k WhatsApp number 08069728360 Location Assurance plaza shop A21

princess__ruky
princess__ruky
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 08 November 2026 15:45:03 GMT
14943
2185
45
9

Music

Download

Comments

asalamiyyah4
asalamiyyah🤩 :
Allah yasa inda rabon yin wann abyar orange wallhi suna burgine saide kudi 😂
2026-11-08 19:04:07
1
maimunaharuna03
Maimuna Haruna :
allaha ya sai alabarka a'kasuwa 🤲
2026-11-08 15:55:10
3
rj_health_tips
Nurse RJ💕 :
Allah yakawo kasuwa me albarka ❤️
2026-11-08 15:48:54
2
ishaqgada008
Autan hajia 🥰🥰 :
Tani da Manu 🥰💃
2026-11-08 15:58:58
2
salma.yusuf154
Salma Yusuf :
Allah Ya sanya albarka a cikin sana’arki Princess Rukky Auntie. Allah Ya buɗe miki ƙofofin arziki, Ya ƙara miki kwastomomi na gari. Allah Ya sa duk rigunan da za ki sayar su zama sanadin samun riba mai yawa. Allah Ya kare ki daga hassada da asara, Ya bunƙasa sana’arki fiye da yadda kike zato. Amin Ya Rabbal Alamin. 🤲❤️
2026-11-16 15:04:19
0
zahra_sadigmuhammad
zahra_sadigmuhammad :
zahra tazo na kuwa
2026-11-09 10:32:28
0
siranners
𝕾𝖎𝖗 𝖆𝖓𝖓𝖊𝖗𝖘💧︎ :
more Sales..[Snicker]
2026-11-08 15:49:20
2
aminurabiu756gmail.com
Ameenu marara herress :
dear allah yakawo miki Costomers masu albarka adadin mutanan kano , nide ina kaunar ki sbd Allah 🙅🫰
2026-11-09 13:28:01
0
deejat482
deejat :
My favorite
2026-11-24 01:11:00
0
maltientertainment.0
S~MALTI 🎬🎞️ :
Allah yawa kasuwa albarka 🤲
2026-11-08 16:29:17
0
her_jjo45
her_jjo candy & tailoring :
Ga tailer tazo
2026-11-14 20:15:48
0
nancy_chop_complete
🌀Nancy_chop_complete🤗 :
me gullisuwa bisa kanku
2026-11-09 17:44:45
0
aseeyerh.ibrahim
Aseeyerh maibasira :
Cake always available, minna
2026-11-17 15:31:23
0
hassan.garba477
Hassan garba :
mash allah allah ya kawo kasuwa mealbarka
2026-11-09 13:07:43
0
teemanbaba71
[email protected] :
Wani gari
2026-11-09 10:20:43
0
maman.tassiou30
Maman Tassiou :
yooo
2026-11-13 10:49:19
0
user84744034671318
maharazu Surujah :
❤️
2026-11-11 09:44:40
0
nanarh0023
N🌹a🌹n🌹a🌹r🌹h🌹 :
kasuwa mai Albarka azo a dauke ni a matsayin shop girl 😆
2026-11-08 17:26:17
0
fateemahzarah550
Fateemah zarah❤️🥰 :
Kuzokusiya Kayana 🥰🙏
2026-11-09 08:34:05
0
hankabateko
Hankaba teko :
Ya Allah, Ka sa wata rana ta zama shugabar masu sabulu da mai ta duniya. Ka ba ta tsawon rai cikin lafiya da kwanciyar hankali, Ka kare ta daga sharrin mutane.
2026-11-09 12:43:52
0
rukysmart001
Smart✨ :
Dawa zamuyi friendship?🤧🥺
2026-11-08 16:48:05
0
hairgrowth.by.ummak50
hairgrowth by ummak50 :
I
2026-11-08 16:23:17
0
sakeenat86
sakeenat ꧁༺𝓚༻꧂ :
Jama,a kuzo ku siya
2026-11-09 14:54:01
0
idrismakinta2
idrismakinta :
🥰🥰🥰
2026-11-08 15:48:40
0
To see more videos from user @princess__ruky, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About