nifa bana siyan abincin da naga ana layi saboda kar inje inci asiri
2026-11-09 05:16:05
80
Aliyu umar Sanyinna :
harnaji haushi sister kasuwanci daga murya ba dadi wlh ga customer
2026-11-08 18:29:38
83
mufyskitchen :
Ni ce Mufy’s kitchen
2026-11-09 18:14:19
0
Mame🥰 :
@Mame🥰: Jama’ah Ina Makeup 😍😍😍😍
2026-11-09 13:46:31
0
Global marketing 🌍 :
peanut burger available kano
2026-11-09 09:02:05
0
Zaharaddeen Bashir :
wlh haka wata akullum agunta Nike sayen abinci amma ranar pure water guda na dauka zansha ta fizge shi Wai wlh babu Wanda zaisha mata ruwa kamar da wasa ,ta dunga yi mani matsifa nace mata niko in Allah ya yarda har'abada bazan sake cin abinki ba tayi tayi na hakura nace ina aini bana daukar wulakanci.
2026-11-09 08:16:17
19
N B, EMBROIDERY SERVICE :
pls kidaina fada
2026-11-08 18:46:29
18
khalid auwal danbaiwa :
Nabaki 24hrs kisauke video nan
2026-11-09 07:45:31
5
Ali baban bola :
sister duniya nan yar hakuri ne Sai kinyi hakuri zaki cimma nasara duk lokacin da nasara zaizo Miki Sai kinyi hakuri da mutane duk daukakan ki karki taba ihu ko wulakan ci ma dan Adam tada lilin wani wani yake samun nasara arayuwa kidaina yiwa costomer ihu bashida anfani
2026-11-08 22:52:38
16
SAL_HAF LUXURY _HOME _KANO🛍️ :
wafers availables
2026-11-09 17:09:58
0
TEEMASANAYA 001 :
Sanaya me cupcake 🧁
2026-11-09 13:28:48
0
Auwal Musa :
Allah s
2026-11-09 20:21:06
0
danfulani45 :
Nima SAINAXO na tsaya😅😅😅
2026-11-08 17:26:15
6
『𝐁𝐈𝐍 𝐀𝐇𝐌𝐀𝐃』✨ :
Allah yasa mufi karfin zcyrmu idan ina Wurin tayi wannan maganar ba zan sake zuwa wurin ba har abada
2026-11-08 20:00:52
8
✨《عسمنا ✨ :
wllh ko kyauta zaki bani bazan Ciba yasin
2026-11-08 22:40:51
6
MALEEK YG :
injiwa wllh duk kina iyaji dasu
2026-11-09 06:50:16
7
tashar hausa :
kiyi hakuri harka mutane akwai wahala sai kina basarwa idan bahaka kullum zankuna fada mutane ki nemi mai taimaka miki
2026-11-08 23:01:13
5
it`s teejey :
Talakawa mukula da sallah Akan lokaci 🙏😢
2026-11-08 20:26:39
16
The Legend💯 :
da gaskiyarki yaza ayi kiji daga da baya
2026-11-08 22:19:15
5
Auwal Dee malan :
Akwae wata Mae siyar da abinci a tashar yankaba daa naje na Bata dubu daya wlh matar Nan tace ban Bata kudi ba itama haka ake taruwa wlh haka na rasa me yake min dadi sbd inada gsky akace ban bayar ba
2026-11-09 11:08:29
0
CHAWEEZY__01 :
Ai wlh abun daya kam gaba da baya 🤣🤣
2026-11-08 22:22:26
1
💫SAIFU BUNKARI💫 :
wayyo wa yaga wani ya zagaya 😂
2026-11-08 22:41:16
4
🦋✨miemies✨🦋 :
Magana ta Allah fa 😂
2026-11-09 21:25:16
0
Aliyu Haidar :
2026-11-08 23:01:14
1
To see more videos from user @gidanabinci3, please go to the Tikwm
homepage.