kasuwa gidan albarka, Allah ya qarama kasuwanci albarka.
2026-11-10 14:14:43
0
Salma Yusuf :
Allah Ya sanya albarka a cikin sana’arki Princess Rukky Auntie. Allah Ya buɗe miki ƙofofin arziki, Ya ƙara miki kwastomomi na gari. Allah Ya sa duk rigunan da za ki sayar su zama sanadin samun riba mai yawa. Allah Ya kare ki daga hassada da asara, Ya bunƙasa sana’arki fiye da yadda kike zato. Amin Ya Rabbal Alamin. 🤲❤️
2026-11-16 15:04:14
0
user7031206823476 :
munagodiya
2026-11-11 13:05:40
0
Lella nijar 🇳🇪🇳🇬 :
ni damuwata naje maradi inchallah
2026-11-08 16:22:03
0
To see more videos from user @princess__ruky, please go to the Tikwm
homepage.