@hikimatv0: #hikima #motivation #lifequotes #fyp

𝐇𝐢𝐤𝐢𝐦𝐚_𝐓𝐯
𝐇𝐢𝐤𝐢𝐦𝐚_𝐓𝐯
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 08 November 2026 17:01:32 GMT
56588
8306
481
175

Music

Download

Comments

bashirmukhtaranwa
bashir gk neh :
gsky bani dashi ynx ma ina raye bawanda yake damuwa da halin da nake ciki balle na mutu Allah yasa muyi kyakkyawan karshe 🥺😭😭🤲🤲
2026-11-09 07:29:53
157
anasvivo70
Anas Vivo Backup :
insha Allah Saura kwana 14 inzabi mutum daya inbiyamasa yaje Madina gurun annabi Muhammad (S A W) Amma Iya yan kano
2026-11-09 12:53:27
37
zdabai
zdabai :
yayana wanda bana tare dasu suna gidanmu wurin iyayena kullun cikin son ganina suke Allah sarki rayuwa kowa da jarabwar da Allah yake mishi 😭
2026-11-09 00:26:41
5
meerah.love78
meerah love 💕💕😘 :
gaskiya babu sai ummana ka dai saurayina kuma banajin yanamin soyayyar da idan na mutu zaiji kewa ta da har Zata sa shi zuwa ziyarta ta ba😇
2026-11-08 22:29:04
8
iam_ussy_001
iam_ussy_001 :
yanzu dai babu saidai ina mutu din saina gani 🥺🙃
2026-11-09 09:26:58
1
mr.joh.v.o.a
Mr.JOh.V.O.A. :
gaskiya banida shi saboda yanzu hakama idan zankai month banhau online ba babu wanda ke Kirana yaji awane hali nike kuma hakan yanayimani ciwo sosai wallahi inajin babu dadi saboda nasha yin rashin lapiya har inwarke ma inba wanda ke kusa daniba babu wanda yasani sedai muyima allah kyakkyawan zato yabamu aljannah to shikenan yariga da yagamamana komai shiyyasa haryanzu ni ko budurwa banida ita
2026-11-10 00:54:45
0
abdurrahmanalkasi4
Minister :
hmmm yanzu ma da sukaga kamar bazamuje inda muke san zuwaba sun canza mana ballan tana ance bama yare a duniya Allah kaji kan mahai fana kai musu rahama
2026-11-08 22:07:35
8
habsybashbusinesszone
Habasiya bashir abdul :
Dan Allah tambayan da nake banda zagi pls shi wanda ya mutu yana sanin wainda suke kai masa ziyara ne ?
2026-11-11 21:55:46
0
teemo895
teemo Yar umma :
agaskiya umma ta 🥹 idan kowa zai mantadani to ita bazata taba mantawa daniba wlh
2026-11-11 21:35:47
0
meenlv2
meenlv :
Yanzu haka shekarata biyu bana gida Kuma bakowa ya damu dani nan zanyi rashin lafiya na in warke babu wani yasani ina tare da yangarinmu duk bayan watanni suna zuwa gida amma bandani saboda bana da wasu masu kewata agidan
2026-11-10 21:10:46
0
umardankoly
Dankoly jr🥰 :
gsky bani dashi ynx ma ina raye bawanda yake damuwa da halin da nake ciki balle na mutu Allah yasa muyi kyakkyawan karshe 🥺😭😭🤲🤲
2026-11-11 21:44:51
0
ummeeetarh5
ummeeetarh✨💫💋🤍 :
Ayyukana na, alkhairi sunezasu ziyarceni bayan na mutu 🥺
2026-11-09 09:18:59
1
yan_diomande25
YAN_DIOMANDE_²⁵.🦅 :
nayi kuka saboda nayi tinani narasa wanda zan dinga ziyar Tata😥
2026-11-08 20:18:21
9
harunaharuna498
HARUNA NA HARUNA :
gaskiya ayanzu dai babu sai dai nan gaba
2026-11-22 10:10:29
1
indiana.daji
Indiana Daji :
ABBANA DA YARANA SAI BABANA DUNIYATA
2026-11-13 10:26:41
1
wisegent6
WiseGent :
Ayyukan Alkairi
2026-11-08 17:15:13
6
fatiha13456
Tima ❤️🐆 :
Wly nide banda 🥺
2026-11-10 20:04:11
1
formation247
FORMATION👽💴☮️ :
Babu 🥺🥺🥺🥺
2026-11-11 16:46:59
1
user6000951526246
aysha A :
mamana ta rasu dan da ban haifa ynx nake shirin haifarsa insha alllah dis december ina sa rai ko na mutum xai xiyarci kabarina insha allah allah yasamucika da imanii🤲🥺
2026-11-09 12:42:09
0
muhammadharuna6379
Muhammad Haruna Geidam :
Hmmm🥺🥺 sai dee ayyukana na kwaraii🥺
2026-11-11 00:29:27
2
sadian_baba
Sadia_Ta ANNABI 💘📿 :
Wallahi shiyasa nakosa Allah yaban miji da haihuwa mai albarka nai tarbiya kafin tacia tazo 😭😭 but brodas dina will take care of that saidai bamuda yawa idan hali yayi kuma saidai muci albarkacin yaransu😭😭
2026-11-10 13:02:16
3
abdulata1
Abdul A Ata🎀 :
Allah shi yabarwa kansa sani🥰🥰🥰
2026-11-09 21:08:45
1
tijjaniyauhadejia
✨TEEJAY✨HJA :
Mutum 3 ne ko rantsuwa nayi bazanyi kaffara ba In sha Allah 🙏 Allah yasa mucika da kyau da Imani 🤲
2026-11-11 21:58:37
1
cydeeqforex
cydeeqforex back,up :
that isn't
2026-11-17 20:47:12
1
88nafson
NAFSON88 :
ni wllh babu ko gwaggommu da ta rasu ba wanda yake zuwa kuma tanada diya 🥺
2026-11-15 09:13:20
1
To see more videos from user @hikimatv0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About