nagode wa Allah daya cika maka burinka kakai ziyara wa abin kaunarka muma Allah yakaimu wannan kasa
2026-11-08 21:06:57
10
mus,ab umra nasugaba :
na am madallah sayyadi
2026-11-10 21:23:33
2
Ta Annabi :
Allah y kara kusanci.Allah y karbi ibada ayi mn gaisuwa
2026-11-10 18:45:39
3
Ameena 💖💖💖💖💞💞💗💓💓 :
allah dan isar annabi da alqurani yahayyu yakayyumu yaxaljalali wal ikirami kayi min dalilin zuwa ziyarar shugaban halitta Muhammad rasululah sallahu alaihi wasallam ameen yarabbi 🙏
2026-11-09 21:54:07
4
Autan mummy MALUMFASHI. :
Madina is LOADIN!!!
2026-11-10 09:28:53
2
Jidderh kitchen luxury :
allah ya karbi ibada ya baka abinda kake nema duniya da lahira
2026-11-10 16:21:04
2
Asal_essential :
Jama’a nice taku mai kayan bacci 🙌
2026-11-10 12:13:03
1
Oum Mashkoor💕 :
Rai da zuciya baza su bar yabo ba
2026-11-10 18:58:41
1
meera baby :
wow Masha Allah 👍💖💞
2026-11-10 20:31:49
1
Sis Jamy Bafeto :
Muma rabanmu da burin zuwa Madina, kuma bamu da passport amma zamuyi in ansamu damar zuwa
2026-11-09 19:38:22
2
user1107419914756 :
Mashaallah Allah
2026-11-10 19:07:14
1
ummu kursum musa :
Allah ya Kara basira
2026-11-08 19:06:05
2
iam_bakano_backup🤴 :
MADINA TAZO💯
2026-11-08 19:21:17
2
tkqg4y9emz196u :
Masha Allah
2026-11-08 22:44:11
2
m tasee'u :
Nima dai xanyo passport saboda irin haka 😂
2026-11-10 18:21:49
1
fatimaabubakar5312 :
madina tazo
2026-11-09 06:03:09
1
UNIQUE-COLLECTION :
Allah yabarmu da son ma aiki🤲🤲🤲
2026-11-09 08:54:41
2
Taisha Darlyn🫶🏽💐 :
2026-11-08 18:48:17
1
Mrs zauji ❤️🩹💃🫀 :
nidai umma naso 🥰🥰
2026-11-09 13:31:44
1
𝐒𝐡𝐚𝐥𝐞𝐥e 𝐋𝐨𝐯𝐞𝐥𝐲 :
Masha Allah, Allah Ya ƙara maka basira da baiwar yabon Annabi ﷺ. Allah Ya saka maka da alheri, Ya ƙara maka lafiya da nisan kwana, Ya kuma sa albarka a cikin rayuwarka. 🤲❤️
2026-11-08 18:51:16
1
RAIMAH🩷🎀 :
MADINAAA TA ZOOO 🤍🤍✨
2026-11-08 23:38:53
1
To see more videos from user @musaddiqmsadiq, please go to the Tikwm
homepage.