@uncle_bomblaster: This Is The Right Time Da Zaku Nuna Mana Soyayya Da Support Akan Gaskiya Mu Yan Kebbi Ne Kuma Ko Me Zamuyi Akan. Kebbi Zamuyi Let’s Be United Together One Family ❤️🤝 @MrYoungk @Brossei ⭐️ 🎙️ @R🅰️NKI🆖🅱️W⭕️Y🎯 @Shatan zamanie @Lab Star @Bomblaster @Voice_Note_For_You🥹
kebbi artist most of them a very talented wlhi May Allah grant you success, brothers.” ❤️🤲
2026-11-09 06:50:42
2
Ebrheem 🤑❤️💕 :
[Power][Power][Power] up kebbi state
2026-11-09 08:41:39
0
Shatan zamanie :
I wish i was here 😁
2026-11-08 20:49:15
16
ABBAKAR M BELLO :
Wallahi Naji Dadin Wannan Hadewar Da Ace Tun Tuni Haka AKE Da Yanzu Anyi Nisa Sosai Muna Tare Daku Allah Yayi Jagora
2026-11-09 11:10:35
5
Ya’ya_Hamza :
Mutun ukku Nasani gudama dan garinmu ne wlh munasonku Amma Kuma kunada matsala ban ga Ramadan ba
2026-11-09 08:50:52
2
@prince-Akube✅️ :
Maganar gaskiya naji daɗin ganinku ahaka da kuma matakin da kuka ɗauka na farfaɗo da Music industry a kebbi state but gaskiya bai kamata kufara Maganar siyasa ba at this level kamata yayi kuyi qoqari kusamu goyon bayan mabiyanku 100% please stop rushing you will get there in sha Allah wishing all the best my people 🙏
2026-11-09 06:30:51
1
AA2 AKA ABDUL :
Inna pala , inna bad boy (LPY)
2026-11-09 07:19:17
1
₲Ⱨ₳ⱠɆɆ 🇳🇬🇳🇪 :
Wai Celebritys Ni Dan kebbi ne Amma Bombalasta kawai na tabajin Waqar sa sau daya😅