@hadizaaliyugabon: BA KOWA BA NE ZAI IYA FAƊIN ABIN DA YAKE ZUCIYARSA.. Mun ɗan debo muku kaɗan daga cikin tattaunawarmu ta musamman da Sanusi Bature, Commissioner a gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf. Abubuwan da aka tattauna, amsoshin da aka bayar… da kuma saƙonnin da ke tattare da hirar. GOBE KARFE 8:00 NA DARE A YOUTUBE CHANNEL DIN HADIZA GABON OFFICIAL Wannan teaser ne kawai! Ku jira cikakkiyar tattaunawar. GABON’S ROOM TALK SHOW
Adizatou
Region: NG
Sunday 08 November 2026 21:04:45 GMT
Music
Download
Comments
Presidor :
Kuma wlh mustapha sai yayi governor
2026-11-08 22:51:27
6
Maâzou Abdoulahi 🏃♂️➡️ :
Sai kinyi hakuri da zagin Yaran madogo 😅
2026-11-08 22:16:05
8
A.RASHID :
Kano sai namiji
2026-11-09 05:27:28
2
Queen002kzr :
yau akwai zagi a comments section 🤣
2026-11-09 05:38:29
2
Musbahu Shehu :
FALLE DAYA CE IN SHA ALLAH
2026-11-09 05:48:04
1
Abdulkadir Isah :
mashallhu
2026-11-08 23:12:30
0
Yusuf Ibrahim :
falle daya ce.
2026-11-08 21:59:59
3
Ibrahim Kabiru Lawan :
ai Abba betafa shiga wata jam iya ba sai da yazama governer
2026-11-09 06:48:09
1
majeedahabdul24 :
Ni burina iPhone 18
2026-11-08 21:08:51
1
Umar Ahmed :
your phone is 61 % right 😂😂😂
2026-11-08 21:07:56
2
Alh Adamu Headmaster Auyo :
Wazai aramin 40k kafin tuninbu yabani tallafin 50k😳?
2026-11-08 21:52:14
3
Amina Adamu :
hadiza keda DG marke Allah yakwashe muku albarka
2026-11-08 22:34:04
1
Na sweeet10 :
To yaran abba P A
2026-11-08 22:05:44
2
Zarewa :
megirma commissioner 🥰🥰🥰
2026-11-08 21:56:33
1
maazuisahabdullahi :
DG Marke Munji Sakonka Zakaji Namu 👌
2026-11-08 22:04:39
1
sheshe’s_collection🇳🇬🇨🇳 :
Falle daya ce✌
2026-11-08 22:09:34
2
Chiroma Mai Kayan Doki :
Wannan Haka Yake Mai Girma HC
2026-11-08 22:27:16
1
It’s Aïdah :
Too kajira amsar mu
2026-11-08 22:31:14
1
A.U.A :
sunusi ka fadi gsky
2026-11-08 21:43:01
1
Amina Yusuf 3181 :
Anty ni wllh mgn dakika sha zaki taimakamani da sunansa nima in zaraba 😌😌😌
2026-11-08 21:15:38
1
lawan umar :
kayi wlhi Kano she namiji
2026-11-09 06:10:49
0
Islamic academy :
Abba 4+4 insha Allah
2026-11-09 07:10:42
0
Mujittapha Mustapha Kano State :
Wannan Gaskiyane DG
2026-11-09 06:48:33
0
MBS FABRICS (BASH MANAGER) :
Alhamdulillahi ai kana haihuwa wlh sai kaga wannan akan yaronka acikin su wlh ka aje wannan
2026-11-09 07:18:23
0
To see more videos from user @hadizaaliyugabon, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.