@jikanmalan11: @Alhussaini Uthman Abulhusnain #Wallahi, kada ka bari watan Ramadan ya shigo ba tare da ka saurari wannan karatun ba. ❤️ Wataƙila wannan karatun ya zama sanadin farkawarka daga gafala, gyara rayuwarka, da ƙara kusantar Allah (S.W.T). Rayuwa ba ta da tabbas, kuma ba mu san ko za mu kai Ramadan mai zuwa ba. Allah Ya sa mu dace da Ramadan cikin imani, lafiya da rahama. Ya kuma sa mu kasance cikin waɗanda zai 'yanta daga wutar Jahannama. 🤲 Ka saurara da zuciya ɗaya, ka kuma isar ga wasu.