Shiyasa kwata kwata a raayina bana iya zuwa da diyata a gidan wani da sunan ina aurensa zaya rike mani ita a matsayin diya 🥺kwata kwata nifa banida nutsuwar dazan yarda da wani atare da diyata muddin ba babanta bane😭😭😭
2026-11-09 06:13:13
21
munaree collections :
the pain in her voice
ya subahanallah
2026-11-09 06:14:16
27
ismailashafa665 :
UBANGIJI ALLAH YASA MUFI QARFIN ZUCIYAR MU.
ALLAH KA RABAMU DA MUMMUNAR QADDARA.
2026-11-09 01:37:56
24
binusmanumar6 :
rabbana hablana min azuwajina wazurriyyatina qurrata aayunin wajaalna lilmuttakina imamah allah yashiryemu kashiryi zurianmu yhayyu yqayum allah
2026-11-09 08:12:58
13
MA LUXE ❤️😘😘😘 :
ayya Ina iya aure kuwa idan mijina y rasu 🥺 wanna duniya
2026-11-09 05:24:14
7
SANUSI BABANSORO :
Continuing segment part
2026-11-09 13:56:27
0
Yusuf-Hajee :
Allah karabamu da mummunan Qaddara Ya Allah yasa mufi karfin zuciyar mu
2026-11-09 01:07:30
12
💕Boddon Manga💖 :
Ni inarasa asiri akemusu koka maye suke basu kafin ayimasu wannan abun Allah yatsaremu😭😭
2026-11-09 07:18:13
3
Abdul Yakubu :
full episode please
2026-11-09 11:50:48
0
Hauwaou Nigeria :
innllh😭😭😭
2026-11-09 12:52:41
0
Fareedah Luqman :
i have a student dat experience this I still want justice for her thou
2026-11-09 11:59:35
0
@ummee tah❤️🩷 :
Kai Subhanallah Allah kamana tsari da mumunar kaddara
2026-11-09 06:12:16
5
habibaty :
Allah kasa muyi qarfin zuciyarmu 🤲🤲
2026-11-09 10:29:51
4
zakiya abbakar :
Innaniallahi
2026-11-09 12:23:54
0
UBAN MAGAJI :
Na kasa gane me mutane suka dauki wannan duniyar
2026-11-09 06:33:23
8
{Yar arewa} :
hmm mude Mata muna cikin tashin hnkli Wlh 😭😭zuwa gidan uban wani da dan wani akwai hatsari Sosai ba kowa bane yake zuciya mai kyau
2026-11-09 09:43:44
2
Murna Hosdan :
too bad
2026-11-09 10:10:52
0
Yusuf Daheer omaky :
badai baba ba
2026-11-09 05:14:26
6
abubakaryunus927o :
لا حول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم
2026-11-09 12:56:40
1
Fulani's :
innanillahi wa inna ilaihi rajiun
2026-11-09 11:32:30
1
salma :
سبحنا اللة
2026-11-09 07:03:45
2
Hussaina Hassan :
innalillahi wa'inna ilaihi Raji'un
2026-11-09 06:57:07
2
faiza maaji :
Innalillahi wa inna ilaihirajuun
2026-11-09 02:04:25
3
عبدالهادي :
لا حول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم
2026-11-09 06:39:37
2
abboii90 :
Kai Kai duniya Ina zaki kaimu
2026-11-09 08:15:31
1
To see more videos from user @badyblog, please go to the Tikwm
homepage.