akwai kaddara Amma Dan Allah Yan uwana mata mudunga sa Edo akan ya,yanmu wlh Ani abun akwai rashin kulah Allah yasa mudace Allah yarabamu da mummunar qaddara
2026-11-09 16:14:20
4
SumyKamshi by S&N :
wannan lamarin akwai tausayawa shiyasa banda yarda akan yarana ga kowama
gaskiya mu iyaye muna da sakaci da yaranmu har Wata shida
2026-11-10 17:05:44
4
Salma M Sani :
innalillahi wa'inna ilaihi raji'un 😭, Rabbana hablana min ajwajina wazurriyatina qurrata a'ayunin waja'alna lil muttaqina imama 🤲
2026-11-09 07:54:05
5
Halty Musty🦚 :
Kusan wata bakwai kafin aka gane innalillahi wa innailaihirrajiun 🥹🥹🥹🥹
2026-11-09 08:28:38
3
Dees__corner📍 :
Allah ubangiji ya saka muku cikin gaggawa
2026-11-09 18:45:07
0
Umma dalhat :
Ya hayyu ya qayyun ka nisantamu da mummunar kaddara da talaucie mae munie🙏🥹
2026-11-09 20:43:38
2
user7462423002766 :
innalillahi wa'innah ilaihirrajiun 😭😭💔 ya rabb🤲🏼 dan Allah maza ku dingaje tsoran Allah 🥹 Allah yasa mufi karfin zuciyar mu.
2026-11-09 18:48:26
1
Halimat Usman :
Ikon Allah sai da naji maganar dazu a hudubar masallacin anguwan mu nace bari nayi searching 🥺🥺oh isiya mai nama Allah ya debe maka Albarka 😳😳hege Dan anguwan mu
2026-11-13 12:26:27
1
Aliyu Ahmed :
Allah Ka tsare mu da taulaci da mummunar kaddara
2026-11-14 06:27:23
1
ummufauxat꧁༺𝓚༻꧂ :
ya Salam wlh mu yar ungurwar mu ma saida Cikin ya isa haihu ranar da nakuda ta tashi aka gane Ubangiji kashiga lamarin mu allah ya raba mu da mummu nar gadda ra
2026-11-09 19:19:34
2
AsmauAbubakar34 :
tagama tonama Kanta da yarta asiri Allah kakaremu damu da yayanmu da mummunan kaddara
2026-11-11 16:28:44
1
Zainab Aminu 🤍 :
Innalillahi wainna ilaihir rajiun... Kai Jamaa 🙆♀️
2026-11-09 06:38:45
4
zubaidaibrahimbel :
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Allah ka shirya mana zuri'a kaiwa rayuwarmu albarka ameen
2026-11-10 08:39:07
2
منو :
إنا لله وانا اليه راجعون 😭
2026-11-09 17:57:44
1
Shubson :
😭😭
2026-11-09 07:43:39
3
aminajafar200 :
innalillahi wa innah ilaihirrajiun
2026-11-09 06:31:12
3
SMU_ELEGANTCLOTHING👗❤️ :
Subhannallah
2026-11-09 02:14:16
3
ARAF VENTURE'S :
y hayyu y qayyum ka tsaremana imanin mu
2026-11-09 10:39:47
0
Rabiu Isah :
kai Allah ya kyauta wani abun kaman a mafarki wlh
2026-11-09 06:33:57
4
THE AMSA TABLE :
Innalillahi wa’inna ilaihirraji’oon
2026-11-10 11:21:54
1
MA LUXE ❤️😘😘😘 :
innalillahi wainna ilaihi rajiun
2026-11-09 05:35:18
2
To see more videos from user @badyblog, please go to the Tikwm
homepage.