@manirfaisal: Replying to @Gold voice_Ahmed PRE WEDDING PICTURES: KAR KU AIKATA ABUNDA ZAI DAME KU A GABA #fyp #arewa__tiktok #creatorsearchinsights #trending #relatable

Manir Faisal Esq
Manir Faisal Esq
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 09 November 2026 00:05:55 GMT
14105
2204
134
158

Music

Download

Comments

aliyu_lawal_garga_
baarbados :
This barrister pass some islamic scholars ooo🫡
2026-11-09 00:16:39
63
matarmaishifabrics
Matar maishi fabrics 🔥🔥😊 :
Sbd tsananin aiki da kakeyi da addini dakuma fadan gaskiya yasa duk sanda naga videos naka nakejin sonka araina ♥️I’m sorry to say but I’m crushing on you since day one 🥰
2026-11-09 05:00:24
15
abdulnasdaq
AbdulFuturesX :
Hope your not referring to @Sarkin Mota😂😂
2026-11-09 04:54:31
9
ragambo_fabrics
ragambo_fabrics :
You are on point barrister, keep enlighten them. Yaran da basui aure ba suita tada masu hankali a social media
2026-11-09 06:53:23
0
aerowaymafia
Aerowaymafia :
👍👍👍 facts! think u my brother.
2026-11-09 06:18:58
0
abba_danbolewa_1
Danbolewa :
Naji dadin wanna bayanin banyi aure ba amma am sorry to say wllh na Hana abokaina da yawa yin free weeding picture lokacin auren su kuma da kyakkwar manufa nayi Allah ya tsaremu da yayanmu da kuma kannenmu Amiin y Allah 🥰❤️
2026-11-09 05:14:43
6
saifullahi0588
MHD Clothing and Prints NG🇳🇬 :
Barrister, you are such an exceptional. I like how you are using this medium not only to educate people's law but to teach islamic's basic knowledge. Allah yasa wannan kokarin da kakeyi yazama hujja gareka agaban ubangiji. Jazakumullahu khair boss 🥰
2026-11-09 06:19:46
2
mohacreativestudio
Imam | Brand Designer :
Finally dai wani mai Influence ya fito ya fada, harna fidda rai wallahi. Allah ya saka da alkhairi Barr. 🙏🏾
2026-11-09 01:22:42
17
moh_ridah
Muhammad Nasir Ridah ✅ :
haqqun 📌📌📌
2026-11-09 06:27:03
0
amhussaini11
abbas muhammad253 :
Masha Allah Mr Faisal Mannir have been watching your videos but this is one in a million pieces of advice.
2026-11-09 01:18:20
14
drabmhabal
DR-ABBAH.M-Fulani :
Good advice
2026-11-09 05:54:58
0
farincikinbalarabiya
BALARAB££¥A😊 :
Allah yasa mudace 🤲
2026-11-09 05:06:33
0
miftykts1
Engr.Miftahu Kabir Tanko :
Ita dai gaskiya dayace 🤝.
2026-11-09 01:38:35
6
user7986588409930
yar aljanna🥰 :
allah Ubangiji ya tsare ka yadda kake fadan gaskiya
2026-11-09 06:38:43
1
user9253026673903
official Ameer :
wlh you are right ESQ
2026-11-09 04:26:50
3
user88558981
Abbakar D Musa :
Allah yasa mu gyara I use to tell people that live around me cewa "babu wayewa a sabawa ubangiji" haram baya taba zama halal koda kowa yana yi. Allah ka shirye mu duka.
2026-11-09 00:40:43
6
alhajimodualhajibabagana
Mohammedbabagana :
wllh irin fadakarwa da kakeyi wllh wasu malamai ma basia yi Allah ya biyaka da alannah
2026-11-09 05:56:24
1
special52362
special :
masha Allah, ubangiji Allah ya saka maka da mafificin alkairinsa.🙏
2026-11-09 05:23:47
1
bilya_ishaq_aliero
bilya ishaq :
Allah yasaka maka da alkairi barrister
2026-11-09 00:19:00
2
saaaasn0
SAN :
Wanan gaskiya ne sir
2026-11-09 00:13:36
1
midris77
IDRISMUKHTAR voiceofsunnah :
Allah yayi maka albarka barrister
2026-11-09 05:24:02
1
ismailabubakar6138
ismailabubakar6138 :
wannan gaskiya ne senior man
2026-11-09 00:10:38
1
kingumarmane6
UmarManeinternational  :
A dokar Nigeria akwai abunda idan ka aikata shi ba laifi bane amma idan kaye yunkurin aikata shi to ya zama laifi shin me ne abunda
2026-11-09 04:29:13
1
zynabbdw1
zynab 🌬️ :
Allah y shiryar da mu amma da mtum yayi magana sai ace hassada ce
2026-11-09 00:11:24
1
ibkaulyi
IBK- MONOGRAM DESIGN :
hmm 🤔 wasu Gani suke kamar waye wace. Allah ya kyauta
2026-11-09 00:16:33
1
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About