Dan darajan manxon Allah sallallahu alaihi wassalam wa xe siya abun da nake saidawa KO sadaka namai dashi
2026-11-09 21:21:17
35
mmn shukura :
Allah ya tsaremu ya tsare imaninmu ni wllh kyamar kiss ma nake aikin banza
2026-11-09 07:44:23
66
fatima Khalid lagos market :
Kodai matar shi ce
2026-11-09 06:11:12
63
Sadeeq :
alaji Anas nifa ina ganin kamar kafa irin wannan videon, shima laifi ne, dalili kuwa wani wanda bai ganiba zai iya ganin ta hanyar yadawarka.
Kayi nasihar ka wannan me kyau ne, Allah yasa mu dace amin
2026-11-09 05:31:15
37
Alhaji Sadiq :
Allah yashirya mana zuria
2026-11-09 10:19:31
43
Shamsu A adam :
thanks bro God bless you 🙏
2026-11-17 22:11:29
0
🎀 Zainushka 🎀Autar Mamah🎀 :
Allah Yasa in Auri Salman khan 😫💔
2026-11-09 12:24:53
26
Drip Lady :
Ko kyaun Gani babu
2026-11-09 08:19:29
25
Shafiu bsha9 Shafiu bsha9 :
gaskiya duniya tazo karshe
2026-11-09 06:19:29
19
bakaka muh d :
kano ne ko
2026-11-09 07:20:45
6
ummuabubakar_ali :
ina nema mijin novel🥺
2026-11-09 20:31:34
5
Aminatu :
Allah ya kara shiryamu yasa mufi karfin zuciyar mu🤲🤲
2026-11-09 14:59:03
5
AA.GOBIRAWA🦁🦁🦁 :
Annabi yayi gaskiya duniya tazo karshe
2026-11-10 06:48:18
7
Fatima naseer :
kada ka damu Dan uwa dama duk Wanda yake gyara dole ya fuskanci qalubabale lrin haka ko babu komai kayi Aiki da hadith da manzon Allah yake cewa ldan kaga ana aikata laifi ka hana da hannunka ldan ba zaka lya ba ka hana da bakinka ldan bazaka lyaba kaqi abin azuciyarka Amma shine mafi raunin lmani to ln sha Allah ladanka yana gurin Allah kada ka damu da mutane
2026-11-09 11:56:46
13
Prince For The Lady's🥰 :
Plz innarasa yanda zanyi ya zanyi😭🤌
2026-11-09 23:06:37
6
Abdullahi :
Rabbana Hablana Min Azwajina Wazurriyyatuna Qurrata A A yun Waja Alnalil muttaqina Imama....
2026-11-09 12:49:06
28
Yusrah؟؟ :
Allah ka shiryar da mu tare da zuri’ar mu da al’ummar annabi 🙏🙏🙏😭😭
2026-11-09 08:47:06
5
kabir goni 2020 :
Allah yasamucikada imani
2026-11-09 06:51:03
6
Maryam na'ibi :
Ubangiji yakara shirya mana zuri'a da zuri'ar musulmi baki daya dan isar annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam
2026-11-09 06:42:04
10
Abdurrazak Mika :
Mohammad S A w
2026-11-09 08:03:12
6
baiwar Allah :
yah Ubangiji kastarema mutuncinmu da imaninmu 😭
2026-11-17 09:59:28
1
aisha :
kodai matar shi ce
2026-11-18 01:19:49
0
Asiya Ahmed abbas :
👍👍
2026-11-10 02:22:49
2
Hajj hamsiss Asara :
Dan Kano ne koo
2026-11-10 14:47:54
2
To see more videos from user @anasmshadda, please go to the Tikwm
homepage.