@najib.abdulkadir3: #🕋🕋🤲🤲🕌🕌🌴🌴

Najib_Insect_tafsir
Najib_Insect_tafsir
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 09 November 2026 06:57:12 GMT
71081
4580
143
222

Music

Download

Comments

alhumaragro
alh Umar agro :
karatu ya fita fess saidai me kwakwalwan kifi ne bazai gane ba
2026-11-10 10:03:14
13
ibraheemhlawal4
ibraheem khaleel :
Allah yakarama nauyin kasa Jafar
2026-11-09 14:49:16
9
bilyaminuibrahim343
by :
[Red heart]
2026-11-10 09:49:24
0
anbursa
shehu ambursa baban zainab :
ya Allah kayemin dan manzon Allah ya Allah kabani dan albarka annabi ya Allah kasa insamu dan albarka annabi Muhammad sallahallhahu alaihi wasallan 🙏
2026-11-09 08:20:02
10
laughhubng
Abbaty Selfie :
allah ka biyamun bukata ta dan alfarmar Annabi muhammad SAW
2026-11-10 09:30:38
5
nahas.jr1
Nazeer :
Allah Dan albarkacin Annabi ﷺ ka biya mana buqatarmu
2026-11-10 09:36:38
8
rookyyareema41
Yarima Empire👑❤️ :
zakani da Allah nidae ina tawassali kuma bazan dainaba
2026-11-09 19:16:30
2
haruna.mohammed526
Haruna Mohammed :
ya alla ka azurtani Dan albarkacin manzon alla annabi Muhammad
2026-11-10 07:18:03
3
alqadiriy20
danbojuwa :
Allah kayi mana dan Shehu abdulqadir jilani
2026-11-10 12:23:03
1
mujahidyahaya95
Bawan..☪️..Allah :
allah dan albarkacin annabi muh,d s. a. w. mumuna so ayimana dashi❤️❤️❤️
2026-11-09 19:48:08
2
umarag100
Umar :
Allah ka yi mana don Annabi sallallahu alaihi wa sallam 💚 amin.
2026-11-09 12:18:55
1
tijjani.na.sirrin
ahmadun yabo :
allah Dan annabi kayi muna
2026-11-10 14:05:23
2
huzaifalawan1
@huzaifalawan :
nifa aikin nake kallo bawai maganar nake saurara ba
2026-11-10 13:06:39
2
otondooo
Otondooo230 :
Allah Dan Annabi Kai mana
2026-11-09 21:24:36
1
muhammadbukar203
MUHAMMAD BUKAR MB :
ya allah dan babana kamin rahama
2026-11-09 20:04:53
0
mdatextiles
mdatextiles :
Allah Saboda Annabi Muhammad )s a W)
2026-11-10 07:39:05
2
kazu60621
amal kazu :
Allah kai mana dan sonda kakewa annabi muhammadu.
2026-11-09 19:56:08
3
user7816670013056
hudu lawan chairman k/grk :
Allah ubangiji y tabbatar damu kan koyarwar Annabi sallallahu alaihi wasallam
2026-11-09 20:04:07
2
umar_88088
Umar Farouk :
Wanan shine Aqeedar mu
2026-11-09 22:22:20
2
iliyasu.dan.sokoto
iliyasu dan sokoto :
Allah kayimana sutura dan annabi Muhammadu😭😭😭
2026-11-10 11:22:16
2
moust0__m7
🎭M7 :
Allah kayi mana dan annabi Muhammad 🥰
2026-11-09 15:26:56
2
aliyumijinyawa120
Aliyumijinyawa :
Mudai to Allah yayimana dan annabi Muhammad
2026-11-09 19:47:16
3
elsadeeq66601
elsadeeq6660 :
wallahi wannan ko bidi'a ne sai munce Allah yabamu albarkar annabi muhammad s a w
2026-11-09 16:39:13
2
muhammadsheeqa
Muhammad Usman sheeqa :
Allah dan annabi Muhammadu 🥰
2026-11-10 10:43:19
1
hamismuktar00
Abban Yusuf🇳🇬 :
Allah amin arziki Dan Annabi Muhammad
2026-11-10 10:07:54
2
To see more videos from user @najib.abdulkadir3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About