@black.and.white68: #foryoupage #totheworld🌍 #hausapeople #arewa #fyp

Black And White ❤️
Black And White ❤️
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 09 November 2026 07:56:56 GMT
101471
7414
383
382

Music

Download

Comments

smal.one8
Mayal :
Ni 2028 zani aure 😂
2026-11-09 12:42:55
15
aminusani5291
Aminu Sani :
Allah yasa hakan ta faru
2026-11-09 09:47:52
6
abdullahi.hud0
ABDULLAHI HUD :
allahu akubar Allah yajikanmu yasa tasamemu da tarin aiyika masu kya wa an da zasucecemu may Allah bless my life before this time coming oh god a answer my preyer[Innocent][Innocent][Innocent][Innocent][Innocent][Innocent]
2026-11-09 20:24:45
1
shareefandbrothers
Shareef and brothers🇨🇳🇳🇬 :
I kuwa gobe zanye aure 😳😂
2026-11-09 17:53:43
4
anbursa
shehu ambursa baban zainab :
na rantse Sai Ankara lokaci dan ranar zan anshe adashina
2026-11-09 18:15:57
7
asdjkl932
Khadija zuga :
Allah ka yafemana
2026-11-09 11:39:06
10
sunainahenna
🎀💚sunaina🦋🥀❣️ :
kwana 4 fa kenan 😂 inaa aurena sauran 1 month 😂
2026-11-09 21:36:08
2
ubaidullah.yusuf
ubaidullah yusuf :
Allah yasa mu dace da tafarki madeadeaci
2026-11-09 08:13:41
9
mahaammad32
Muhammad abdallahi :
toh Ni Sam bansan ina kadosa ba😳
2026-11-09 10:43:04
8
danmama0023
￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴￴DAN MAMA￴￴￴ :
Wallhi ni ko aure banyi ba
2026-11-09 16:02:57
4
rakiyaabdulmuminu
rakiyaabdulmuminu :
Allah ubangiji yakara tsine Maka albarka
2026-11-09 14:25:19
3
majanunin.masoya
salisu hamisu📿📿 :
Allah ya kaimu kowama ya huta ni dama nagaji
2026-11-09 13:00:20
12
fatimamohammed3006
Fatima Mohammed :
me hankaline kawai zaifahimceka
2026-11-09 10:43:27
28
nanabeauty992
Official nana beauty :
Allah yasa duniyar ta tashi ni dama nayi miss din baba na ko Zan ganshi
2026-11-09 15:13:10
11
halifaboy25
𝙆̶𝙝̶𝙖̶𝙡̶𝙞̶𝙛̶𝙖̶ :
ni dai wallahi ban fahimci wannan maganar taka ina ta dosa ba
2026-11-09 15:47:32
6
umarisah4495
Abban baba Ramanjago Kd :
Bawai bane wamanyatawakkalu,alallahi fahuwa hasbuk 🌐🌐🌐
2026-11-09 19:58:23
2
adamumuhammadkaoj
adamumuhammadkaoj :
duniya ba zata tashi ba sai mahdi da isah sun bayyana
2026-11-09 19:43:46
3
shaokhanbomo
Cyber man :
zamuga ranar jumaa insha Allah zamukai next month ma
2026-11-09 14:35:10
6
mustapha_halilu
MUSTAPHA BODA🤝🕌🕋💯 :
Karfe nawa za'a tashi duniyar ? Domin gaskiya zan tafi maiduguri kuma banaso ayi bana gari 😒 Nafiso a komai agabana👌 Kaga zamu samu abun sakawa a status🤷‍♂
2026-11-09 18:15:31
3
a.1.stich.luxury
A 1 stich luxury🥰🥰 :
Ni wlh naxata yana da hankali Ashe ba haka bane.
2026-11-09 14:27:23
2
danyayanharbo
muh'd garba adam :
Allah yasa mucika da imani
2026-11-09 20:22:38
2
sapwan257
Sapwan :
Allah yasa yasa muchika da imani
2026-11-09 20:01:35
2
iliyasaleh007
iliyasaleh002 :
Allah yasa mudace ameen yarabbil alamin
2026-11-09 19:34:58
2
king.taheer36
💦Taheer🤩 :
Allah ya kaimu Ranar lfy 🤝 kawai
2026-11-09 18:30:12
2
To see more videos from user @black.and.white68, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About