@datti.mikailu: Under Section 24 of Cybercrimes Act, certain forms of threatening, sexually explicit or offensive electroniccommunication may amount to a criminal offence and attract legal consequences. Ba wai wasa ba ne, kuma ba wai saboda kana chatting da mutum ne za ka iya yi masa barazana da nude pictures ba#fyp #viral #creatorsearchinsights #trending #arewa__tiktok

Datti Mikailu Esq
Datti Mikailu Esq
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 09 November 2026 08:58:55 GMT
12537
1202
21
39

Music

Download

Comments

babyn.beb
Babyn Yaya 💕 :
Angama godiya mukeyi Allah yasaka da Alkairi
2026-11-09 10:45:46
11
fareedatu.mym
💗𝒇𝒂𝒓𝒆𝒆𝒅𝒂𝒕𝒖~𝒎𝒚𝒎💗 :
Allah ya kara tsaremu
2026-11-09 12:47:04
2
doctornuruddeen
Comrd. Nura Abdulhamid :
idan ita kuma macencefa tayi hakan ita babu hukunci akanta ?
2026-11-09 12:55:35
2
hafsatsarkinyakinmajidad
Hafsatsarkinyakinmajidadinkiru :
wlh yanzu haka inaciki Wana tashi hakali
2026-11-09 12:50:35
1
fatima.sani.bello8
faty❤️ :
ina ake Kai karar barister
2026-11-09 12:25:06
2
zuwy22
🎀Bintul Haris🎀 :
Wanda yaturomin tsiraicinshi batareda na tambayeshiba me hukuncinsa please???
2026-11-09 12:43:01
2
teeyteey7
Teey Teey❤️🦅 :
Allah ya kara tsaremu daga qikata barna
2026-11-09 12:42:11
3
sarauta__001
Sarauta__001 :
may Allah bless you
2026-11-09 12:45:25
3
jibakayidono
JIBAKAYI ⭐ boy :
Barrister suma ajamusukune saboda idan akayi alkawali dasu akan kudi basuxuwa sucanye kudi sai sukixuwa haba aduba wannan lamarin
2026-11-09 12:39:38
1
adamuumar55555
Dan_Garee_official 💯❤️💝❤️‍🩹 :
a Nigeria muke bamason hauka
2026-11-09 12:55:40
1
fatimaalinana3
🌺Fatima 🌺Ali :
Please Ina gidan haya sai natashi kudina baikare ba kuna ansa mutum acikin dakin da nabari kuma mai gidan yaki mayarmin da sauran kudina natambayesa yace wanda yasaka baibashi kudi ba please yaya zanyi kuma kudina yanadayawa
2026-11-09 12:52:19
1
abdussamad.bakura
abdussamad Bakura :
wannan ai business dinmu kakewa bara zana
2026-11-09 11:03:22
1
useraishayunus
Aeesh CEO :
wlh kowa
2026-11-09 12:54:30
1
honfarukusfada001media
ENGR 🫆MUHAMMAD KABIR 🫡☠️💪💪 :
in ita tatturo maka fa ??
2026-11-09 10:48:34
1
maekaxa2
maekaxa :
muna godiya barrister amman mazan yanxu hatsari garesu wlh idan yanadasu koshisaiyasha wahala za agano inda video yake ballai hukuma bata hukunci babu hujja kawai Allah yatsare kowa
2026-11-09 10:40:39
1
musasaleh277
Musa Saleh Kidah.....🍎 :
Very good
2026-11-09 10:23:10
3
albasheer_pubg
『No』Thanks :
idan tana da evidence 🧾 ?
2026-11-09 09:09:26
3
user5900254132654
Magj :
Good
2026-11-09 10:18:40
2
musa_dw
MUSA ABDULAZZEEZ :
muna godiya barrister
2026-11-09 10:24:37
2
abddoll.mudallik
Abddoll Mudallik :
😂😂😂😂
2026-11-09 12:55:26
0
aesher_m
aesher_m :
dan allah wanda yake yawo yana fata maka sona fah
2026-11-09 12:55:34
0
king_haiedhar
Haiedhar👑🤡 :
to nawa ne kaiwa Karan ni. kudi ne bandashi Amma wlh da sai nakai karar wata yarinya
2026-11-09 12:51:04
1
shattuspecialfara
SHATTUSPECIALFARAA💃❤️ :
Fara available Kano
2026-11-09 12:45:26
2
zubairu104
musa bichi :
A kwai wasusunanan wlh shine sana'arsu saisuce kokabasu kudi kosuyi mahaka
2026-11-09 09:57:08
1
ogaadam
Adam :
To brr, su kuma mata suke wa maza fa?
2026-11-09 09:18:26
1
To see more videos from user @datti.mikailu, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About