Allah mungodemaka da sauran Ni’imominka Nifa ba abun da Allah baiminba manyan kudadene kawai kuma suma ina da yakinin zaibani
2026-11-09 23:58:20
1
ZAHRA :
to na rantse da Allah bantaba ganin wannan amount dinba
2026-11-09 21:32:42
1
DONE ALI :
wlh nidai basu cinye nawa ba.
akwai sauran dari biyu ma da wani abu.
2026-11-09 23:14:42
0
Marmah citaa🦋💙 :
Banma taba ganinsu a acct dina bah 😂
2026-11-09 19:53:10
0
S & M PAINTER :
Allah kara bamuda talauci duniya da kiyama
2026-11-09 17:57:39
0
Ayeshaabubakar90 :
Allah kaimuna arziki
2026-11-09 19:22:03
0
s ᴘᴏᴡᴇʀ :
Allahamdulillah basuci nawa ba nikam😂😂
2026-11-09 19:53:58
0
SMBT GENERAL ENTERPRISE :
Kuzo kusai carpets 🥺🥺
2026-11-09 23:00:30
0
abdul amin ajr :
la haula wala guwwata illa billah
2026-11-09 19:34:39
0
sufi_maiyaki :
Allah mun tuba
2026-11-09 21:39:52
0
Çãll Mhêēë Lõvêly Bô :
Toh mungode Allah ya saka da alyire
2026-11-09 22:14:12
0
FATIMORA :
Ameen
2026-11-09 11:14:24
0
waseelahscollection2003 :
Waseelah’s collection alkhairi ce
2026-11-10 07:47:04
0
AdermsGy :
Allah yasa kudin na halak ne 😭 ba na talakawa bane
2026-11-09 19:33:09
0
Nabil :
wannan vidio bana talakawa masu hawan jini bane😀😀😀
2026-11-09 10:35:32
0
autar mama :
ameen talauci namuna baraxana Allah kawadatamu Allah ka arxutamu don arxkn manxon Allah s a w Allah kasadamu da alkhrnsa ta hanyar da bamuyi xato ko tsamaniba ubangiji ka jajaga account nawa da muslm kudade don mutunci manxon Allah s a w Allah kabamu duniya kabamu lafira allah ba don niba sai don daraja manxon Allah
2026-11-09 22:13:00
0
nayarinya_store.. :
Kuna son agogo kuwa???
2026-11-09 21:05:36
0
@Saleesmuhammad32 :
haryau bantaba ganinsu amatsayin nawaba
2026-11-09 22:28:23
0
To see more videos from user @trendingaccount04, please go to the Tikwm
homepage.