@hasken_gida: Abin da maza suke bukata wurin matansu:Me mijinki yake bukata daga gare ki? Ga amsa. Aure yana ɗorewa idan kowa ya san hakkinsa. Ga abubuwa 5 da mazaje suke bukata: girmamawa, , tsafta da kyan gani da Iya girki, sa'annan da rufin asirin zamantakewa da godiya. Me kike/ kake gani? Rubuta ra'ayinki/ ka a comment 👇 Ki share (share) wa ƙawayenku kuma ku bi page ɗinmu don ƙarin shawarwari. #shawaraganmata #maaurata #reels #viralReels