mashaa Allah zamusha kallo dan dagani zaiyi kyau sosai mashaa Allah mungode sosai Allah yakara basira
2026-11-09 20:03:45
2
hauwauabubakar308 :
muna gdy 🙏 Allah ya qara basira sis, wanga shiri zaiyi dadi 👌
2026-11-10 11:55:52
1
Sayyada lateefa 🇬🇭🥰🇳🇪❤️ :
Kaiiiii latifa da Yusuf ai nida mijina akayiwa wanga film
2026-11-09 19:32:10
0
MRS Abdull♥️🥰 :
Na dade bana ganin post dinki sai yanzu
2026-11-09 22:04:31
1
latifatou :
fatan alkhairi zuwa gareki - my sister da fatan kina lafiya muna godiya sosai da sosai allah ya kara basira garin kallo kallo na yau zan kalle labarina sunana latifa da naga labari nake to ina takalle labarin kowa yau an biyo ta kaina yau zan kalli labarina allah yasa labarina ya fi labarin kowa dadi allah yasa mu dace allah ya kara basira🥰
2026-11-10 10:52:40
1
niimasanizailani7 :
a waka na gane mai zai faru
2026-11-10 15:46:47
0
ammi :
Akai kallo
2026-11-09 17:09:07
1
🥀❣️ :
Ni wakan ne Wllhi yayimun Dadi 💃💃💃💃
2026-11-10 10:21:05
1
Mustapha Yakub :
sabon rabari to Allah yasa mu fara a Sa'a Allah kuma yakara basira sister 🥰🥰🤩
2026-11-09 16:55:36
1
Mrs beb ♥️🥰🔐 :
Masha Allah wallahi tunban gama ganina har naji dadi
2026-11-10 23:30:43
1
fatimausman66 :
Allah yakara basira 🥰
2026-11-09 17:05:13
0
umaimah221💞💞 :
Allah Kara basira
2026-11-09 16:55:57
1
suwaibasaed :
Masha Allah 🥰🥰
2026-11-10 12:17:19
1
ayeeshart🌹🌹 :
masha Allah sis Allah ya kara ilimi da basira mai albarka 🙏🙏
2026-11-09 22:05:02
1
ibrahiminusa007907019328348 :
next
2026-11-10 19:46:37
1
Hauwa u musa :
next
2026-11-10 00:58:37
1
Maryam Musa abdullahi :
sis I just love you 💕
u're the only one that didn't disappoint me in TikTok may Almighty Allah bless you
2026-11-09 19:56:15
1
nafeesa harun0 :
muna matukar godiya sis Allah y Kara basira❤️
2026-11-09 21:27:52
1
user6002715629115 :
Anfaraaa masha Allah 🥰🥰🥰
2026-11-09 17:18:28
0
Queen maryam :
Masha Allah 🥰🥰
2026-11-09 18:46:26
1
meenah🎀 :
Masha allah mun gode sosai
2026-11-09 20:31:50
1
🤗🤗🤗😍😍😘😘 :
sai da ke msb Allahumma yaƙarawa rayuwa albarka muna gdy sosai da irin yadda kin ke faranta mana wlh Allahumma yabin Miki Dukkan buƙatocinki na alkhairinsa arayuwarki
2026-11-09 16:47:11
1
To see more videos from user @maryamsbello, please go to the Tikwm
homepage.