@dw_hausa: Kun shiryawa tashin alkiyama a juma’ar nan? #labaranduniya #dwhausa #trending #kannywoodcelebrities #news

DW Hausa
DW Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 09 November 2026 16:44:22 GMT
83900
9821
550
489

Music

Download

Comments

fateemahcollection3
Fulani girl🦋✨ :
Akwai alamomin da har yanzu basu bayyanaba
2026-11-09 17:28:39
55
biochem1045
Biochem1045 :
Akwai matsala fa, next month zan ɗibi adashe
2026-11-09 17:58:40
26
billyraxxy
Sa’eed ~🇨🇦🥷 :
Karya ne , sai munyi aure tukun 😂
2026-11-09 17:51:59
11
mr.peace513
💫💫Mr PEACE ⚡⚡ :
kawai intazo Shikenan haka Allah ya hukunta Amma Wlh banyi aure bah😭😭😭
2026-11-09 17:09:52
25
abdulrazaqaminu3
abdulrazaqaminu54 :
don allah waye xan turama 2 million ya tayani cin kudina.😭😭
2026-11-09 17:51:11
13
abba_tatu_
abba_tatu_ :
Dan Allah a bari ayi mana albashi tukuna 😳
2026-11-09 17:32:16
20
user477308600622
Naziru usman :
Akwai dawowar annnabi isa dakuma mahdi da yajuju wama juju
2026-11-09 18:06:36
9
alhaji.safwan8
Alhaji safwan🕋🕋 :
Kai wallahi niger 🇳🇪 zan gudu
2026-11-09 17:47:41
9
khadouj615
Deejartyyy🌹🌸 :
Wayyoooo Innanillahi ranar birthday dina😭😭😭
2026-11-09 18:25:39
0
muhammadbukar904
Muhammad Bukar :
Allah yasa mudace
2026-11-09 18:22:11
0
perpess1
Fahad Isah :
Allah yasa ayi
2026-11-09 18:32:31
0
doublalpha
NBL :
To ku fara biyana bashin da nake bin ku kafin Friday, bana son shiga Aljanna da outstanding.”
2026-11-09 18:28:57
1
user40260812716846
Mourtala Mamane :
wlh jiya nayi mafarki tachin duniya wlh😭😭😭
2026-11-09 18:26:45
0
aishaabdullahi835
💖Queen💖A :
ya tinubu zaiyi kenan da zaben 2027?
2026-11-09 18:23:32
0
rabiuyusuf833
baban.usman :
Allah yasa mudace
2026-11-09 18:24:25
0
muhammadbinibrahim131
Muhammad bin Ibrahim :
Balai shin Wace jumaa ta shekara jiya Ko?
2026-11-09 18:14:37
0
maryamalimuhammd
🎀 مَريَم 🎀 :
wallahi a shirye nake da mutuwa a ko yaushe 😃
2026-11-09 18:16:13
1
yar.amana387
mai kyu :
dan allah dan annabi abari sae wani watan idan na biya bashina wlh ana bina bashin dubu dari biyu dan Allah 😭😭
2026-11-09 18:07:44
0
mc.masa.udu.l.w
mc :
nidai atai makaman wllh wllh ban taba jimaiba
2026-11-09 17:57:50
1
hauwasani005
hauwa'u :
ni haushina ma wlh yanzu na siyi datar wata daya har baza ta kareba kaga ny asara
2026-11-09 17:31:33
3
sdeen045
S DEEN045 :
Allah yasa mugama rayuwa da imani
2026-11-09 18:27:35
1
lawanabdullahiisa7
lawanabdullahiisa7 :
Masha allah abinda mukeso yazo masha allah allah yasa ayi daman inaso atashi qiyama
2026-11-09 18:21:11
1
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About