@freedomradionigeria: Rahoto kan yadda wani bincike ya gano cewa da akwai yiwuwar za'ai tashin kiyama a ranar Juma'a me zuwa 13-11-2026. #kannywoodNews #kano #freedomradionigerianigeria #viralreels #kannywoodcelebritieskbeautifulactrestoday #kannywoodstyle #Abuja #trending #viralreelschallenge #FreedomRadioNigerianigeria #viralreelsシ #freedomradiokano #viralreelsfacebook #arewa #nigeria #Arewa #kannywoodtunabaya #Tinubu #Hausa #viralpost

Freedom Radio Nigeria
Freedom Radio Nigeria
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 09 November 2026 20:00:00 GMT
80650
5693
259
894

Music

Download

Comments

the_debate_king1
THE DEBATE KING 👑 :
yazama dole na cinye kudin opay dina wake tare da ni?
2026-11-09 20:45:40
48
teemagirl
supplement queen👑 :
kace ranar juma'a muna cikin alhairi dumu dumu
2026-11-09 21:02:38
16
mutaphadanalhaji
DAN ALHAJI🫠 :
Ni tunanina ma yaya tunubu zaiyi da takarar sa 😎
2026-11-09 21:24:43
8
meera001y
lu'ulu'u💍💄 :
ya zaayi ni da bansamu dubu 50 ba 😭😭
2026-11-09 20:42:44
10
user509234049
population 🌍🚶🚴🏍️🚗 :
mu mun yarda da annabi Muhammad salallahu alayhi WA sallam ya hoda muna duniya tashin Shi ba za a samu mulumi a lokacin to yau mulumi nawa akoy aduniya ay ba yau aka fara Irin wanan abu
2026-11-09 21:26:12
6
abakarsadeeq23
abakarsadeeq23 :
Karfe nawa za'a tashi duniyar ? Domin gaskiya zan tafi gombe kuma banaso ayi bana gari 😒 Nafiso a komai agabana👌 Kaga zamu samu abun sakawa a status🤷‍♂
2026-11-09 21:46:54
4
ldrisabdullahi
SHEKA BOY 🇳🇬 :
ranar juma,a karfenawa kenan
2026-11-09 20:49:20
5
hameedayahya
Hameedaa :
Kashh innalallahi rashin sani aida banyi monthly subscription din data ba
2026-11-09 22:02:32
1
ahmedhassanahmed451
Ahmed :
haka su ce a 2000 ma slf,,we believe with what our prophet Muhammad sallallahu alaihi wasallam said we believe without prophet is the truth messenger of God...... nothing is going to happen let's wait and see
2026-11-09 21:47:41
0
rabiatu976
R/beauty🌹💖 :
Allah kasa mucika da imani
2026-11-09 21:33:35
3
rukky026
R⋆.˚🦋༘ :
Allah ne kaidai yasan lokacin da duniya zata tashi 🤔🤔
2026-11-09 20:57:31
13
abdullahi_amaz
Abdullahi_amaz :
Allah 🤲 Allah yasa hakan yazama gaske
2026-11-09 21:33:18
2
ummandsonsltd
rahama investment :
Toni nabawa tela ɗin kina Wanda zansa ranar juma'a sannan maulidin mu ranar asabar kuma shima nabada ɗinki kuban shawarar yadda zanyi[Pray][Pray][Pray]
2026-11-09 21:27:24
1
mannirshehushayi
Mannir Shehu Shayi :
Zasu Tsaida Internet ne kawai. Za a Shiga Political and Economic Chaos, Wars, Riots, Food Shortage, System Shutdown.
2026-11-09 21:44:27
0
mlfy433
MĒLÃFÏYÃ🤍 :
Talakawa mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-11-09 21:45:16
3
user9981921407086
mara alhassan :
wa wa ne
2026-11-09 21:33:33
0
ambassador4001
♥️🫂🖇️ :
Ya maganar zaben tunubu na January toh 😂
2026-11-09 21:53:11
1
user7172049595785
sharu yushau Sani :
Allah yasa
2026-11-09 21:32:54
0
salimdalha002
Salem Dalhat :
Bawani tsoron da zamuji tinda muna tare dangata shugaba Muhammad rasulullah 🥺
2026-11-09 21:42:42
5
khadijaumar299
Khadija Umar :
Dan Allah akaramana ba dau kudi adashenaba
2026-11-09 21:11:34
3
aisha.humairah698
~AISHA HUMAIRAH 🌸🦩 :
kutt A'a gaskiya da sake dan har yanzu ban karba tallafin 50k dina ba fah 😳😳😒
2026-11-09 21:24:02
1
dadiacdgpfb
Dan malam :
wllh banyi auree ba
2026-11-09 21:28:28
1
imammuhammad3234
sale Muhammad :
topa aiki sai maishi
2026-11-09 21:05:16
2
To see more videos from user @freedomradionigeria, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About