@dan_usman_tella_mx: 🚆 TINUBU NA SHIRIN ƘADDAMAR DA LAYIN DOGON KADUNA–KANO A RANAR 3 GA DISAMBA! Aikin layin dogon Kaduna–Kano ya kai kashi 90% na kammalawa, yayin da aikin Kano–Katsina–Maradi ya kai kashi 70%. Ana sa ran waɗannan ayyuka za su sauƙaƙa zirga-zirga, bunƙasa kasuwanci tare da ƙarfafa haɗin kai tsakanin Najeriya da ƙasashe maƙwabta. AREWA REPORTER #ArewaReporter #Railway #Tinubu #Minna #MXCity