@agidris37: yaushe za ai tashin alkiyama

AG IDRIS
AG IDRIS
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 09 November 2026 21:31:04 GMT
48699
3527
193
456

Music

Download

Comments

user3712238004228
Mahmud idrisadam :
Da wanda yayi tambayar da wanda akayima dik basusaniba Allah ne masanin gaibu
2026-11-10 04:55:54
18
habib_aminushariff
HABIB💎 :
To yau dai saura kwana3
2026-11-10 02:45:45
13
mae.tawaga
Mae Tawaga⚡ :
Toh mu bamuyi Auree BA fa
2026-11-10 05:43:39
5
shamcy542
shamsiya amanar dan zinari :
ubangiji Allah ya tabbatar da wanan tashin alkiyama ranar Friday
2026-11-10 00:04:38
16
ibrahimbello939
Ibrahim Bello :
Anyiwa manzon Allah SAW irin wannan Tambayan sai yace wanda ake Tambayan bai fi wanda yake Tambayan saniba. Amsar da yabayar kenan.
2026-11-10 05:14:51
5
aayaro_
Aayaro :
Kuzu kutayi mucinye kudin Dana tara
2026-11-10 03:56:04
4
hajkkas2
saif :
To wai tsoron me akeji mene zaa fasa
2026-11-10 02:20:40
13
rx.muhsin
Rx_Muhsin💊💊 :
Mu yan Nigeria ai tuni qiyamarmu ta tsaya
2026-11-10 00:54:14
10
freeundisputed
Free没Undisputed发 :
har yanzu akwai alamomin da basu bayyana ba wannan maganar karya ne
2026-11-10 06:20:01
1
nanahlawal442
user2672804553866 :
lokacin da Allah ya halicci duniyar Ai baiyi shawara da su Ba Allah yasa mucika da Imani Allah ya kyautata Namu karshen Astagfirullah wa atubu ilaiy
2026-11-10 06:07:42
1
ali.bss6
Ali Boss :
da Ashe tashin kiyama Yana hannuna,tun,ran alhamis 12 zan fara [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-11-10 01:49:57
1
umardahiru854
𝑹𝒊𝒄𝒉_𝑴𝒂𝒏💰🤑 :
wayyo Allah 15 December neh Aure nah yazanyi
2026-11-10 05:09:30
5
j.b_ingawa
JIKAN-BABA-INGAWA💪🏽🥰♥️👑 :
malam shekara 80 dayin maganan
2026-11-10 06:17:09
0
user3745923261119
Rukayya :
Allah yasa mucika da imani yabamu ikon tashi dashi
2026-11-10 05:22:50
4
cmpxau
CMPXAU :
Remained 3 days ya hayyu ya kayyum
2026-11-10 06:02:40
0
halimatulima5
Limas collections :
Innalillahi wainna ilaihi rajiunn
2026-11-10 05:39:12
3
fatimausman1360
UMMUNA FATIMA :
tomu yanzu muka fara Neman kudi ma Ina zamuje[Laugh approved][Tears of joy][Laugh approved]
2026-11-10 03:14:33
2
suleman2662
suleman :
allah yasa muchika da emani
2026-11-10 05:59:17
1
user2373032154111
Aliyu haruna001 :
Allah ya mana kyikykyawar karshe😭😭😭
2026-11-10 05:19:39
2
muhammednaziru926
Muhammadu Naziru :
to amma Allah ne kawai yasan locacin
2026-11-10 05:50:36
2
adamu006
Adamu A Bello :
Allah Kuma yace ba wadda yasan lokacin tashin alkiyama sai shi
2026-11-10 03:06:34
4
user14635422617937
AEESH :
Allah ya sa da gaske ne mu fatan mu Allah ya sa muyi shahada
2026-11-10 01:20:00
4
abba..kano
ibrahim muh'd jajee :
allah yasa tatashima
2026-11-10 01:37:36
3
shareefandbrothers
Shareef and brothers🇨🇳🇳🇬 :
Tom Allah ya kaimu Ameen 🥰
2026-11-10 01:35:17
3
To see more videos from user @agidris37, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About