@abou_saliha: Istimina'i (Masturbation)!!! #islam #sunnah #صلوا_على_رسول_الله🤲🕋 #جعلني_الله_فداك_يا_رسـول_اللـه_ #ربنا_تقبل_منا_إنك_أنت_السميع_العليم

MAHMUD AMINU YAHAYA
MAHMUD AMINU YAHAYA
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 09 November 2026 21:42:13 GMT
23914
5254
110
372

Music

Download

Comments

auwal_abba12
Abba :
Allah Ka Gafarta Mana Zunubanmu 🙏🙏
2026-11-10 15:59:19
1
autanhajiya00
A.M.I.N.U.L.L.A.H💙 :
Ubangiji Allah ka horemana muyi Aure a wannam shekaran me zuwa na 2027 ya Hayyu ya Qayyun. Allah Ubangiji ya mana tsari da aikata istimna’i yakuma shirya masu yin istimna’i Amin ya Hayyu ya Qayyun..🥺🙏🥺
2026-11-10 12:34:50
9
oppicial_sulaiman_abubak
REAL INTROVERT 😎 :
addiction is very hard thing 😭😭 wallahi istimnai masiface ta gaske😭 allah Dan girman manzan allah ka tausayamana niyyarmu ta alkhairi ka Kara hore mana yadda zamuyi aure domin iyayenmu Basu da halin da zasuyi Mana
2026-11-10 10:28:47
9
aminualii0
aminualii0 :
Inama Nasiha da kaji tsoron Allah 😭😭😭
2026-11-10 16:09:28
2
nurse_talba
Imran G Talba Kucheri :
Allah yakara tsaremuna imaninmu
2026-11-10 16:10:21
2
cest.ib
c'est Ib :
hakane malam Allah ya sa mu dace
2026-11-10 15:21:49
1
adispenser
A Dispenser :
Allah ya karemu wlh istimnai balai ne
2026-11-10 09:28:35
10
mubarakisyaku
مبارك إشياكو آدَم :
Allah ka tsare mana imaninmu
2026-11-10 06:44:21
5
masud_oxeel220
〽️asud_Oxeel  :
Allah ka yafe muna. Ka hore muna abin yin aure 😭🙏🏽
2026-11-10 11:47:21
3
abdoulazizabou336
Abdoul Aziz Aboubacar :
allah tabbatar damu kan daidai
2026-11-10 11:52:18
1
babbanmalami
Muhammad Sagir Zakar :
don Allah a wanne karatu yayi wannan bayanin
2026-11-10 12:31:50
1
umarmumhammad
Umar Mumhammad :
Allah ya taimake mu ka azurta mu da abin yi dakuma mata da maza nagari
2026-11-10 14:46:02
1
abounbacar.assoum
aboubacar assoumana :
Allah subhanahu wata'ala yagafartamana
2026-11-10 08:24:18
4
munirbinumar
manir bin umar :
allah ya saka da alheri
2026-11-10 11:05:37
1
sule328462
SULEIMAN SANI :
Allah mun tuba♥️
2026-11-10 08:12:03
4
abubakarmali54
abubakarmali61 :
Allah ka tsaremana imanin mu
2026-11-10 14:05:02
1
khaleed.muhammad62
khaleed Muhammad :
Allah katsaremana Imaninmu Ameen 🤲 ya Allah
2026-11-10 08:36:18
2
__don__oppicer__1
/𝐇𝐮𝐬𝐬𝐚𝐞𝐧/𝐎𝐩𝐩𝐢𝐜𝐞𝐫 :
:Wllh mutsaya akan Tauhidi
2026-11-09 22:46:31
9
issahkk7
issahkk7 :
2026-11-10 13:34:42
1
user4508140159966
سَلِمْ بِن لًَََََبُّ سَّلَفِ :
Allah yakaemu Ameen Allah
2026-11-09 22:28:00
4
nigerianchild2
Africanchild :
2026-11-10 06:24:18
1
dogon.yaro946
dogon yaro :
saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw saw
2026-11-09 23:40:10
4
abdulhakim.ahmad.salanta
abdulhakim ahmad SALANTA :
Jazakumullah Khairan sheikh
2026-11-10 00:25:11
2
g.mail.babi.youne
TOURÉ DE MADRID ALHAMDULILLAH2 :
ALLAH yasa mudace
2026-11-09 23:40:20
1
skillababy02
Yussuf 😎😎 :
subahanali 🥹
2026-11-10 10:58:50
1
To see more videos from user @abou_saliha, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About